24/08/2026
TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA.
KAITSAYE; Daga babban Masallacin Juma'a Karamar hukumar Wukari Jihar Taraba
Tare da As-shiekh IMAM RAYYANU ADAM DAMA (SHUGABAN MATASA JIBWIS SOUTHERN TARABA) da Alaramma ADAM ABUBAKAR.
Ci gaba da TAFSEERIN ALQUR'ANI MAI GIRMA Wanda babban malamimmu As-shiekh IBRAHIM BABAN KADO ya tsaya.
Karatunda yake gabatarwa kowani ranan LITININ a JIBWIS CENTRAL MOSQUES WUKARI.
Da fatan Allah madaukakin sarki yasa muci jarrabawa.
11/Rabiul Auwal(03) /1448h.
24/ August(08) /2026.
AYI KALLO DA SAURARO MAI ANFANI LADIYA.