27/04/2024
BOSS Tafidan Birnin Magaji
Alh. Hassan umar (Dan galadima ) mutum ne mai son jama'a kuma mutum ne mai kishin yankinsa Da jahar zamfara dason ganin matasan yankinsa Da jahar zamfara sun zamo abin kwatance a Najeriya dama duniya baki daya.
Alh. Hassan umar Dan galadima ya taka rawan gani marar misaltuwa a bangaran taimakon al'umma musamman matasa, mata, gajiyayyu, dattawa, dama marasa galihu a yankinmu na Kaura Da Birnin magaji Da jahar zamfara baki daya.
Alh. Hassan umar Baida wani buri wanda yawuce taimakon al'umman yankinmu daga kowani bangare, lungu da sako, birane da kauyuka don suma su samu daman cigaba da rayuwa cikin wadata da nutsuwa.
HALAYEN TAFIDAN BIRNIN MAGANI ABIN KOYI NE GA AL UMMA.
Hon. Hassan umar Dan galadima(Tafidan Birnin magaji) mutum ne wanda yakeson al'umma kuma mutum ne wanda bayida girman kai ko kuma wani hali na daban.
Alh. Hassan umar Dan galadima mutum ne mai son cigaban al'umma musamman yan uwa matasa ta hanyar taimakon su wajen neman ilimi tareda Basu Shawarwari na musamman Akan Rayuwa.
Alh. Hassan umar mutum ne mai tsayuwar daka akan hidindimun yan uwa talakawa musamman marasa karfi da gajiyayyu da masu nakaso dama sauran al'umma baki daya.
Hon. Hassan umar Dan galadima muna yimaka fatan alkairi tareda addu'an Allah Ubangiji yacigaba da kareka daga sharrin masu sharri dakuma mahassada. ALLAH yakawo mana karshen wannan matsala ta tsaro a jahata ta zamfaradama kasa baki daya.
Alh. Hassan umar Dan galadima Ina Rokon ALLAH Ubangiji ya cigaba da dafa maka gurin cigaba da wannan hidima na taimakon al'ummar yankinmu kuma Allah yabaka nasara kan duk wani kudirinka na alkairi ga al'umma. Amin
Daga Buhari Abdulkadir Kaura tafidan Birnin magaji media Aide.