Press Club Of Gumi Memorial College Yelwa

Press Club Of Gumi Memorial College Yelwa News and Media House

29/07/2024
20/07/2024

Ku turo mana hotunan wadan da kuke fata da burin zama shuwagabannin ku a Kananan hukumomi da Mazabun ku.

25/06/2024

Gaskiya ‘yan APCn Kano suna da abin mamaki, faduwa zabe fa ba hauka bane.

Ba akanku aka fara ba, ku me yasa bakwa son zaman lafiya ne? Wace riba zaku samu in ansa State of Emergency a Kano?

Ba’a saka state of Emergency a Jihohin da Kidnapping da Banditry ya addaba ba, sai a Kano dan a juya shirmen da kukai na tsige SLS da kirkiro masarautu dan raba kawunan Mutane da canja Tarihi da asalinsu?🤔

Kabiru Garba

CIGIYA: Sun Gudu Sun Bar Dilolin Shadda Gudu Biyu A Cikin A Daidaita Sahu A Yayin Da Barayin Waya S**a Tarwatsa Jama'a A...
25/06/2024

CIGIYA: Sun Gudu Sun Bar Dilolin Shadda Gudu Biyu A Cikin A Daidaita Sahu A Yayin Da Barayin Waya S**a Tarwatsa Jama'a A Kano

Assalamu alaikum. Sunana Anas Lawan, zan bada cigiya ne, jiya bayan sallar magriba mun taho daga Kasuwar Kantin Kwari a Kano sai muka hadu da wani iftila'i a daidai danjar Kyam. Inda wasu masu kwacen waya s**a yo kan mutane kowa ya gudu mu ma muna cikin napep muka fito muka gudu..

To matsalar da aka samu shine mun bar dilar shadda guda biyu a cikin Napep din kuma mun nemi me napep din amma mun rasa.

Dan girman Allah RARIYA ku taimaka ku taya mu cigiya.

Ga lamber ta; 09123602324

28/02/2024

Kylian Mbappe ya gana da Sarkin Qatar da kuma shugaban ƙasar France Emmanuel Macron. 🇶🇦🤝🇫🇷

“Zaka ka ƙara haifar mana da matsaloli ko”, Haka Macron ya faɗawa Mbappe cikin murmushi - Har yanzu ba a san kalma da Sarkin Qatar ya faɗawa ɗan wasan ba.

Tunatarwa: Mbappe da kwantaragin sa ba itace maganar da ta haɗa su zaman da s**ayi ba, Bayan da Kylian Mbappe ya yanke shawarar barin PSG. A cewar Fabrizio Romano.

• Fagen Wasanni

16/11/2023
Ma’aikatar kula da tsaron al’umma ta kasar Sin, ta ce rundunar ’yan sandan kasar na neman wasu manyan shugabanni 4 na ma...
13/11/2023

Ma’aikatar kula da tsaron al’umma ta kasar Sin, ta ce rundunar ’yan sandan kasar na neman wasu manyan shugabanni 4 na masu aikata damfara ta wayar tarho ’yan kasar Mynamar, inda ta ce mutanen mazauna arewacin Myanmar, na kai hari kan Sinawa.
Wani bincike na hukumar tsaro ta Wenzhou na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin ya gano cewa, bata-garin sun dade suna muggan ayyukan nasu, da s**a hada da tayar da rikice-rikice da damfarar Sinawa.
Ana kuma zargin gungun mutanen da aikata manyan laifuka da dama, ciki har da kisa da raunata mutane da tsare su, lamarin dake haifar da mummunan sak**ako.
A cewar ma’aikatar, bisa la’akari da cewa laifukansu a bayyane suke, kana akwai shaidu masu karfi da s**a wadatar, ofishin kula da tsaro na birnin Wenzhou, ya yanke shawarar bayar da kyauta ga duk wanda ya taimaka wajen k**a su.

The Hon. Member Representing Mikang, Quaan~Pan And Shendam in the House of Representatives, Hon. Dr. Isaac Kyalle KWALLU...
19/10/2023

The Hon. Member Representing Mikang, Quaan~Pan And Shendam in the House of Representatives, Hon. Dr. Isaac Kyalle KWALLU, Today at a plenary Session moved a Motion for the rehabilitation and construction of Lafia-Quaan Pan- Shendam-Ibi Federal Road in Plateau and Taraba State.
He further urged the Federal Ministry of Works and The Federal Roads Maintenance Agency (FERMA) to rehabilitate the said Roads to curb accidents and robbery incidences and to allow for the free safe movement of agricultural produce goods and services.

Shan Maganin Karfin Maza Ya Maida Magidanci Abin Kallo A GariSaura kiris a yi masa tiyatar kashe mazakutarsa bayan ta ki...
18/10/2023

Shan Maganin Karfin Maza Ya Maida Magidanci Abin Kallo A Gari

Saura kiris a yi masa tiyatar kashe mazakutarsa bayan ta ki kwantawa na tsawon kwanaki

An garzaya da wani magidanci asibiti, bayan da ya sha maganin karfin maza, gabansa ya ki kwantawa duk da kokarin ’yan uwa da abokan arziki na shawo kan al’amarin.

Wani kwararren ma’aikacin jinya a Asibitin Kwararru na Sakkwato, Ibrahim Abdullahi, ya ce, saura kiris a yanke shawarar yi wa mutumin tiyata a gabansa, domin sai da s**a shafe kwana uku suna jinyar mutumin kafin gaban nasa ya kwanta.

Ibrahim wanda ya ce mutumin ya zama abin kallo har ga kawayen matansa, ya bayyana cewa “Da ba mu samu nasara ba, za a yi masa aiki ne ta kwanta amma ba za ta sake tashi ba har abada.”

.com

Don Allah yan uwa ku taimaka ku sanar a sauran shafukan ku da account naku cewa anyi Hacking shafin Jaridar Tijjaniyya a...
02/10/2023

Don Allah yan uwa ku taimaka ku sanar a sauran shafukan ku da account naku cewa anyi Hacking shafin Jaridar Tijjaniyya a halin yanzu baya hannun su. Amma ana ƙoƙarin ganin an kwato shafin daga hannun yan damfara.

Ku taimaka kuyi share Zuwa wasu groups da sauran shafukan Ku saboda mutane susan Abinda ke faruwa domin Basu bane Wasu hackers ne suke riƙe dashi a Yanzu.

Jami'an Tsaro Sunyi Nasarar Cafke Wata Mata Ɗauke Da Harsashen Bindiga Zuwa Jihar KatsinaDAGA Malam Muhammadu Aminu Kabi...
02/10/2023

Jami'an Tsaro Sunyi Nasarar Cafke Wata Mata Ɗauke Da Harsashen Bindiga Zuwa Jihar Katsina

DAGA Malam Muhammadu Aminu Kabir

An k**a wannan matar ne a jihar Katsina ɗauke da harsasai wadda tayo safarar su daga jihar Bauchi zuwa Katsina.

"Al'amarin rashin tsaron nan Allah ne kawai yake tsare mu.

Muna ƙara Addua duk wanda yake da sa hannun wajen hana Al'umma zaman lafiya, Allah ya k**a shi ko wanene, Allah ya san su mu bamu sansu ba muna roƙon Allah ya tona masu asiri, Allah ya k**a su irin kamun shi alfarmar Sayyadina Rasullullahi Sallallahu Ta'alah Alaihi Wasallam Amin."

Allah ya ƙara zaunar da ƙasar mu lafiya Amin.

MAULUD! MAULUD!! MAULUD!!!   Muhammadawa masoya Manzon Allah ( SAW ) Gareku Muke Mika Sakon Gayyatar Mauludin Fiyayyen H...
25/09/2023

MAULUD! MAULUD!! MAULUD!!!

Muhammadawa masoya Manzon Allah ( SAW ) Gareku Muke Mika Sakon Gayyatar Mauludin Fiyayyen Halitta ( SAW ) Gobe Talata

RANA - 26/09/2023
LOKACI - 08:00pm zuwa wayewar gari
WURI - Zawiyyar Maulana Sheikh Khalifa Umar Faruq Sheikh Malam Isa Unguwar Galadima Yelwa - Shendam Jiharar Filato

ALLAH YABA DA IKON ZUWA
Ameen

Address

Galadima Street Yelwa Shendam
Wuse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Press Club Of Gumi Memorial College Yelwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share