04/08/2025
Ganyen darbejiya,maina, bedi, duk sunan tane, $1.79 kimanin Naira 2723 kenan, a America 🤔
Lallai inko haka ne ƴan Maiduguri suna kwana da arziki basu sani ba 🤔
Domin kuwa babu garin da yakai su yawan wannan bishiyar..