YABO MEDIA

YABO MEDIA We are to promote and tell u what is happen around and outside yabo local government and our state

03/02/2026

Kalma Daya wacce kasani a na fadi a soyayya kuma karyace tuburan๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

08/01/2026

Let's go๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

22/12/2025

ฦŠanษ“aiwa yace: Malam Sagir โ€” ka nemi Followers koda Aljanu Ne๐ŸŒ๏ธ

Let's Grow๐ŸŽ‰

14/10/2025

I gained 1,658 followers, created 1 post and received 1 reaction in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. ๐Ÿ™๐Ÿค—๐ŸŽ‰

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Umar Marafa, Danmajen Yabo Gida Gida, Ibrahim Chuwachuwa,...
30/09/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Umar Marafa, Danmajen Yabo Gida Gida, Ibrahim Chuwachuwa, Nusaiba Yau, Yusuf Maidamma Yabo, Common Citizen

Alhamdulillah Kai tsaye daga mazabar Torankawa ward yabo wajan rantsarda zababbin exco na jam iyar Apc mai adalci kuma A...
01/08/2021

Alhamdulillah

Kai tsaye daga mazabar Torankawa ward yabo wajan rantsarda zababbin exco na jam iyar Apc mai adalci kuma Alhamdulillah an rantsarda su bisaga yadda uwar jam iya tabada umurni

Allah yakara taimakon jam iyar apc

Allah kuma yakara bamu nasara a zabuka masu zuwa

APC Social media Yabo

07/07/2021

Gaskiyar magana Abubakar Aliyu Raplos kayi magana wadda tadace Kuma ka nuna tabbas Kai matashine Wanda yasan ciyon kansa Kuma gaskiya nayabama tunaninka sosai

Tabbas maganar ka abin dubawace Yan siyasar mu na Yabo dakuma jaha baki daya sun fake akan cewa zamuyi siyasa ne saboda kawai muzo muna daukar photos nasu muna posting a blog namu mu Fadi qarya da gaskiya karshen burgewa abaka 5k ko 10k idan ka kure kenan matuka wurin sharara karya da bada labari

Gaskiya mu matasa muna buqatar kulawa sosai saboda matasa a fannin siyasa tundaga campaign da mobilizing na Dan takara inaga ko Ina sune kangaba Amma da ance Dan siyasa yasamu biyan buqata zai tarene kawai dagashi sai yayansa dakuma wasu tsirarrun mutane

Kaga su matasa an manta dasu kenan sai siyasa tadawo Kuma sai adinga fadin matasa ake ma siyasa idan har matasa akema siyasa kawai ga mafita

Idan tsoho yaje majalisa ta Abuja to abari matashi yazo majalisa ta jaha

Idan governor yazamo Mai manyan shekaru abari matashi yayi masa mataimaki ga Haka tabbas matasa zasu samu damar cin gajiyar siyasar da ake fada anayi saboda su๐Ÿ™‹๐Ÿ™‹๐Ÿ™‹

ZA AFARA RABA KATIN ZAMA DAN JAM IYA NA DIN DIN TA APC !!!!Za afara bada wannan katin kamar yanda uwar jam iya ta bada u...
01/02/2021

ZA AFARA RABA KATIN ZAMA DAN JAM IYA NA DIN DIN TA APC !!!!

Za afara bada wannan katin kamar yanda uwar jam iya ta bada umurni

Bada katin is free of charge baza,a bada ko sisi ba amma ana bukatar kowa yazo da passport dinsa guda biyu

Sannan ana sun duk wanda yasamu yin wannan kati akan yatsaya abashi slip nashi saboda idan anzo bada original copy idan bakada wannan slip din to tabbas baza a baka original ID card naka ba

Aiki zaifarane kamar haka

Date:Tuesday 2nd February to 16 February 2021

Venue: kowa zaije rumfarsa inda yake jefa kuri,a

Allah yabada ikon zuwa yasa ayi lafiya akare lafiya

.P.C SOCIAL MEDIA YABO

21/01/2021

Karka bari neman duniya ya rudeka har kafara wasa da ibada saboda ibada itace tushen Addiniโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ

18/09/2020

Alhamdulillah Ala kulli halim

23/06/2020

peoples with peace of mind always are the legend๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช

Address

Bye Pass
Yabo

Telephone

+2348060787915

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YABO MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share