Na Gidan Sheikh Tahir

Na Gidan Sheikh Tahir Alhamdulillah ina yima Allah Godiya da yasa nakasan ce agidan maulana kuma almajiri sa kuma masoyi Al

Alhamdulillah 🙏 Shehu yama dukan al'umma musulmi addu'a dama kasa baki daya ko ya karɓi addu'a gu maulana kowa ya amsa d...
15/02/2025

Alhamdulillah 🙏 Shehu yama dukan al'umma musulmi addu'a dama kasa baki daya ko ya karɓi addu'a gu maulana kowa ya amsa da Amen Amen Amen

Dattijo Arziki ♥️♥️
06/01/2025

Dattijo Arziki ♥️♥️

FITOWAN YAU DA ASUBAHI 6/12/2024   Aya daga Cikin Ayoyin Allah !! Duk sadda Rudanin duniya ya Dameni danazao na Kalli Sh...
06/12/2024

FITOWAN YAU DA ASUBAHI 6/12/2024 Aya daga Cikin Ayoyin Allah !! Duk sadda Rudanin duniya ya Dameni danazao na Kalli Shehu sai inji duk damuwana ta wuce Allah yakara wa Maulana Sheikh Lafiya da Nisan Kwana Albarkacin Manzon Allah D.A.W.

🙏🙏Duk Duniya babu Wanda yake da zuriya da s**a samu yawan mahaddata القرآن الكريم k**ar Lisanul Faida Maulana Sheikh Dah...
30/11/2024

🙏🙏Duk Duniya babu Wanda yake da zuriya da s**a samu yawan mahaddata القرآن الكريم k**ar Lisanul Faida Maulana Sheikh Dahiru usman Bauchi R.T.A. Allah yabamu Albarkacinsu... Yaƙara masa lafiya yaja mana ko nasa albarka Annabi Muhammad s a w 🤲🤲📿🕌

Abubakar Ibrahim

Alhamdulillah 🙏 nesa tazo kusa masu buƙatar tafsir Sheikh Tahir usman bauchi ✅  Ta  WAHSOPP        ₦3000  MEMORY CARD   ...
25/11/2024

Alhamdulillah 🙏 nesa tazo kusa masu buƙatar tafsir Sheikh Tahir usman bauchi ✅

Ta WAHSOPP
₦3000

MEMORY CARD
₦5000

Aduk faɗin Nijeriya aduk inda kuke zai iso gareku Insha Allhau
daga BAƘARA zuwa NASI full Kur'an

Wa inda suku ma ba yan Nijeriya bane ma'ana suna wata ƙasar Kamar Nijar Ghana Chadi Libiya aljerai duk zamu iya tura Muku ta hanyar Whasopp inash Allahu

Da fassara diwanie
Da fassara ishiriniya
Da fassara mu wadda Malik
Da fassara jauhartul ma'ani
Da fassara ruhul adabi
Da rusalatuna
Da fassara jawahirul ma.ani
Da fassara alburda

Ga mai buƙata Muna turawa ne ta Whasopp zai iya tutunɓarmu

Ta Whasopp din mu Kamar haka
09074730383
Wa ina kuma a kira Call 🤙
09124539823
07043158127

Amma dan Allah duk wanda zai Magana yazama akan abin da muke kai ne ba wani abu ba

Kuma idan Zaka mana Magana kai mana cikakken bayani sabo da akwai jama'a da yawa ta Whasopp ta Whasopp ta Whasopp Allah Yabamu Sa'a

Dan Allah masoya ai mana share k**ar mutum 5 ko 10 Saboda amfanuwa Yan uwa Musulmai baki ɗaya 🙏🙏🙏🙏✅✅✅

19/11/2024

Muna neman afuwar ku mosaya wasu yan abubuwa muka sai ta insha Allahu

19/11/2024

Alhamdulillah 🙏 mu dawo bakani aiki

Babban Asara da Musulmi zaiyi a wannan Zamani Shine yazamo bashi da malami na kwarai a yau wasu matsalolin Addini Wanda ...
20/10/2024

Babban Asara da Musulmi zaiyi a wannan Zamani Shine yazamo bashi da malami na kwarai a yau wasu matsalolin Addini Wanda kusan Dubban Malaman Ilimi sun tattauna akai sunyi Rubuce Rubuce Akai an wuce Wajan

tuni sai yanzu wasu Yara ya'nbana bakwai a Addini sun tadashi sun Mai dashi Sabon Fitina a tsakanin Al'umma Alhamdulillahi mu dai mun godewa Allah da yabamu Irinsu Maulana

Sheikh Dahiru Usman Bauchi R T.A a Cikin mu Dukkan wani Abu na Rikita Rikitan Addini Dake yawo a wannan Zamani sai dai muyita kallo Idan ka duba a ya'n kwanakin nan Da Maganan

Tasbaha ya taso Yadda Aka daga jijiyan wuya Kai kace Duniyan Musulunci batasan Tasbaha ba matsayin Tasbaha da Masallaci Duka Abu dayane Masallaci matakala ne Zuwa ga Abun nema masa'il ne ba shine Abun nema ba Abun

Neman shine Sallah ko Babu Masallaci Idan Sallah ta k**a zakayi Sallah haka Tasbaha ba ita bace Abun nema ba matakala ce ita Zuwa

ga Abun nema Shine Zikirin Allah Idan kaga an Dauki Tasbaha ba'a da bukata dashi sai don Zikirin Allah Allah Shi kiyaye mana Imanimmu Allah yakara wa Maulana Sheikh Dahiru Usman Lafiya da Nisan kwana Alfarmam Ma'aiki S.A.W

Tellen original Memory card AvailableMuna Tallan original Memory card Mai Dauke Da Cikakken tafsir Sheikh Dahiru Usman B...
08/10/2024

Tellen original Memory card Available

Muna Tallan original Memory card Mai Dauke Da Cikakken tafsir Sheikh Dahiru Usman Bauchi R T A da sauran fasarori Wasu littatafai إن شاء الله

Ga jerin Kara tuttukan Dake cikin memory card Ɗin

(1) Fassaran Alqur'ani Daga Baqara zuwa Nasi

(2) Fassaran Littafin Muwadda Mlk

(3) Fassaran Ishiriniyya

(4) Fassaran Diwani

(5) Fassaran Ruhul adab

(6) Fassaran Salatul fatihi

(7) Fassaran Jauharatul k**al

(8) Hudubar Jumma'a

Kuɗin Memory card 4,500

Wannan Karatuttukan Duk na Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi R T A

Dukkan su Suna Cikin memory card din

Saboda Haka Idan Ka Sayi memory card din Za'a kawo Maka har Jahar da Kake Zaune

Mai Bukatar Saya Sai Yakira mu Yanzu ta wannan number ko ya aika sako ta WHATSAPP
09074730383

🎤🎤Abdullahi shafiu Dantani na gidan Sheikh Tahir

Muna kara tallata muku mimori chat mai ɗauke da tafsiran Maulanmu Sheikh Tahir usman bauchi Daga bakara zuwa nasi Da sau...
09/09/2024

Muna kara tallata muku mimori chat mai ɗauke da tafsiran Maulanmu Sheikh Tahir usman bauchi

Daga bakara zuwa nasi
Da sauran fa sarori

Kamar fassara diwani
Miwaɗɗa Malik.
Ishiriniya
Ruhul adab jauharatul k**a
Jauharil amani

Dai dai sauran su

Zamu tura ma da shi a duk faɗin Nijeriya aduk jahar da kake zamu Turama Insha Allahu

Za iya tutun ɓarmu ta wanna number
Ta Whasopp ko a kiramu
👇👇👇👇👇👇👇👇
09074730383
Ko
07043158127

Ko Mai buƙata Ranar maulidi Duk zai iya tuntubar mu ta wa inna numbo bi

SANARWA(Official);MAULAN MU SHEIKH ƊAHIRU(R.A) ya ayyana ranar ASABAR(11 - Rabi'ul-Awwal, 1446H dai-dai da 14 - 09 - 202...
05/09/2024

SANARWA(Official);

MAULAN MU SHEIKH ƊAHIRU(R.A) ya ayyana ranar ASABAR(11 - Rabi'ul-Awwal, 1446H dai-dai da 14 - 09 - 2024) a matsayin ranar zaman MAULUDIN ANNABI MUHAMMADU(SAW) a BAUCHI.

Wato Ranar asabar tasama yau sauran kona tara 9 kenan insha Allahu Allah ya bada ikon zuwa bijahi nabiyu rahamati s a w 🤲 🤲

(Mal Garba Wunti )

ALLAH Ya nuna mana lokacin,Ya h**e wa kowannen mu abin hidima a wannan wata da ya zo mana da RAHMA(SAW)🙏🙏🙏

Address

Yana

Telephone

+2349074730383

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Na Gidan Sheikh Tahir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Na Gidan Sheikh Tahir:

Share