Jakada Tech

Jakada Tech Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jakada Tech, Digital creator, Birnin Ruwa, Kano.

15/04/2025

Dole ne idan zaka fara harkar contact Creator sai ka koyi Editing ko kadan NE.✅♻️

13/04/2025

♻️📌Bayan jimmu shiru na wani lokacin inshaAllah zamu DAWO domin cigaba da koyar da Abubuwan da s**a shafi Facebook dama sauran wasu Abubuwan na musamman. 🤝✅

Follow Jakada Tech

21/02/2025

💎💙Har zuwa yanzu babu wani takamaiman labari akan Facebook MONETIZATION sunki bari ayi set up. 👀

Amma ta bibiyar su har zuwa lokacin da zasu bada DAMA.

Jakada Tech

02/02/2025

🔵💸Shuru kake ji a harkar FACEBOOK MONETIZATION sunki saki a fara setup har yanzu ko kashiga baya yi dole sai mun jira Akara hakuri jama'a.👀🫵

27/01/2025

❄️Babu wani labarin akan setup har yanzu baya tafiya dole sai mun jira FACEBOOK.🔵🧐

24/01/2025

🔵🫵Ku dage da yin posting akai akai da zarar Facebook s**a ga kuna kokari zasu gayyace ku cikin tsarin FACEBOOK CONTENT MONETIZATION yanzu haka sun fara gayyatar mutane.👀🤝

24/01/2025

A sabon tsarin FACEBOOK CONTENT MONETIZATION ko baka da 5k Followers indai kana posting mai mahimmanci da mutane zasu riqa amfana to za'a riqa biyan ka.💸🫵

23/01/2025

A safiyar yau NORMAL FACEBOOK baya aiki yadda ya kamata yana da matsala ku kun lura da hakan.👀🔵

Idan FACEBOOK ya baku Setup to ku dan jira tukunna basu ida bada damar da zaka cike Form din ba Amma nan gaba kadan zasu...
21/01/2025

Idan FACEBOOK ya baku Setup to ku dan jira tukunna basu ida bada damar da zaka cike Form din ba Amma nan gaba kadan zasu bada.🔵👀

Ta yadda zaka gane sun baka shine zakaga digi 🔵 A saitin MONETIZATION saika shiga zakaga setup.

20/01/2025

Ku yawai ta duba Dashboard dinku akai akai.👀🔵

🔵FACEBOOK MONETIZATION sun fara bada damar yin setup kuje Dashboard dinku ku Dubai ko sun baku.🤝FOLLOW Jakada Tech
20/01/2025

🔵FACEBOOK MONETIZATION sun fara bada damar yin setup kuje Dashboard dinku ku Dubai ko sun baku.🤝

FOLLOW Jakada Tech

13/01/2025

Babu wani labari na setup daga Facebook zuwa yanzu Amma muna nan muna jiransu.🔵🏮

Address

Birnin Ruwa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jakada Tech posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share