Yayari saminiyya

Yayari saminiyya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yayari saminiyya, Media, Yayari.

Labarin zuciya atambayi fuska!!! bakada haushin kowa, baka riko, baka gaba Dan Inna, wannan tasa kake zaune lafiya.
10/06/2025

Labarin zuciya atambayi fuska!!!

bakada haushin kowa, baka riko, baka gaba Dan Inna, wannan tasa kake zaune lafiya.

Muna yimaka fatan alheri dafatan kasha ruwa lafiya megida.
11/04/2023

Muna yimaka fatan alheri dafatan kasha ruwa lafiya megida.

Allah ya tsone idon makiyanka sabon senator.
26/12/2022

Allah ya tsone idon makiyanka sabon senator.

Rantsuwa ce ta rage maka insha Allahu!!!
18/12/2022

Rantsuwa ce ta rage maka insha Allahu!!!

Ka kwantar da hankalinka ur execellency, domin duk abinda Allah zai kaddara yariga ya  kaddara!!!
17/10/2022

Ka kwantar da hankalinka ur execellency, domin duk abinda Allah zai kaddara yariga ya kaddara!!!

A siyasa!!! amatsayinka na masoyin su, karfi da yaji saida s**a maida kai makiyin su, abinda s**a gagara fahimta shine, ...
08/10/2022

A siyasa!!! amatsayinka na masoyin su, karfi da yaji saida s**a maida kai makiyin su, abinda s**a gagara fahimta shine, duk ranarda masoyi yakoma makiyi abin bazaiyi kyau ba wallahi.

In har Allah ya taimakeka, to kasani, babu wani wanda zai galaba akanka, ya ubangiji kataimaki megirma ibrahim saminu tu...
06/10/2022

In har Allah ya taimakeka, to kasani, babu wani wanda zai galaba akanka, ya ubangiji kataimaki megirma ibrahim saminu turaki.

Insha Allahu kafin karfe shabiyu na rana ka lashe zabe!!!
04/10/2022

Insha Allahu kafin karfe shabiyu na rana ka lashe zabe!!!

Gwarzo!!!
01/10/2022

Gwarzo!!!

Address

Yayari
YYR

Telephone

+2347062090940

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yayari saminiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category