YELWA DAILY POST

YELWA DAILY POST News and report

20/07/2024

Rundunar ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya, Abuja ta k**a wasu mutum uku da ake zargi da fasa wani gida tare da sace zinare da wasu kayayyaki masu tsada a Abuja.

20/07/2024

Rundunar ’yan sanda a Jihar Oyo ta k**a mutumin da ake zargin da safarar mak**ai domin aikata miyagun laifuka a sassa daban-daban na kasar.

20/07/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdulbas Muhammed, Hussaina Liman, Adamu Saleh, Magaji Idris Musa, Abiodun Abiodun Rafiu, Alameen Naxionz

25/06/2024

CIGIYA: Sun Gudu Sun Bar Dilolin Shadda Gudu Biyu A Cikin A Daidaita Sahu A Yayin Da Barayin Waya S**a Tarwatsa Jama'a A Kano

Assalamu alaikum. Sunana Anas Lawan, zan bada cigiya ne, jiya bayan sallar magriba mun taho daga Kasuwar Kantin Kwari a Kano sai muka hadu da wani iftila'i a daidai danjar Kyam. Inda wasu masu kwacen waya s**a yo kan mutane kowa ya gudu mu ma muna cikin napep muka fito muka gudu..

To matsalar da aka samu shine mun bar dilar shadda guda biyu a cikin Napep din kuma mun nemi me napep din amma mun rasa.

Dan girman Allah RARIYA ku taimaka ku taya mu cigiya.

Ga lamber ta; 09123602324

25/06/2024

Ana Yakar Arewa Ta Fuskar Noma, Kasuwanci da Kiwo Amma Mutanen Yankin Ba Sa Ganewa.

- Sheikh AL- Zakzaky

25/05/2024

Mene ne abin da za ku fi yin kewa game da Sarki Muhammadu Sanusi II?

25/05/2024

Babbar magana: Ana yunkurin mayar da Aminu Ado Bayero bisa karagarsa yau Asabar a matsayin Sarkin Kano

Ana zargin dawo da Aminu Ado Bayero cikin Masarautar Kano da sanyin safiyar Asabar din nan bayan tube rawaninsa da aka yi aka mayar wa da Muhammad Sanusi

Wata majiya daga filin jirgin sama na Malam Aminu Kano ta shaida wa jaridar Daily Nigerian cewa an jibge jami'an tsaro masu tarin yawa da za su tsare lafiyar tsohon Sarkin na Kano Aminu Ado Bayero a fadar sarkin Kano da aka kudiri aniyar mayar da shi.

Jaridar ta wallafa cewa shi ma sabon Sarkin na Kano Muhammd Sanusi ya yi gaggawa tarewa a fadar don dakile yunkurin dawo da tsohon sarki Aminu. Ana dai zargin Gwamnatin tarayya da hannu a kitsa kokarin dawo da tsohon sarki Aminu k**ar yadda Daily Nigerian ta ba da labari.

BREAKING: Federal High Court stops Sanusi’s reinstatement Justice granted the order despite the fact that he is reported...
25/05/2024

BREAKING: Federal High Court stops Sanusi’s reinstatement

Justice granted the order despite the fact that he is reportedly in the US

READ STORY:

A Federal High Court presided by Justice Liman has granted an ex-parte order restraining Kano State Government from reinstating Emir Muhammadu Sanusi II. DAILY NIGERIAN gathered the judge gave the order on Thursday night despite the fact that he is reportedly in the US. The case was filed by a tradi...

14/05/2024
14/05/2024

My husband and I live in a small town and receive the local newspaper once a week. That morning, he left early for work, and I drank my coffee with the morning paper alone.

I ALMOST CHOKED WHEN I SAW HIS FACE ON THE PAGE where advertisements are usually printed. SOMEONE WAS TRYING TO REACH ME and paid to expose my husband for the readers to see. "IS THIS MAN YOUR HUSBAND?" said the ad. "IF YES, CALL ME," and there was a number.

At first, I thought it was a prank, but WHEN I DIALED THE NUMBER, MY HEART DROPPED. Who the person on the other end was is in the comments below. ⬇️

14/05/2024

Address

Galadima Street Yelwa Shendam
Yelwa
940101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YELWA DAILY POST posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to YELWA DAILY POST:

Share