Baya wura FM radio transmitter receiver.

Baya wura FM radio transmitter receiver. We are bayawura FM �� radio � transmitter � & send And results

25/06/2026

NNPC Ltd. has released its Monthly Report Summary for April 2026.

This edition records month-on-month growth across key production metrics, with crude oil and condensate output rising to 1.68 mmbopd and gas production holding at 7,730 mmscf/d, representing an increase of approximately 7.69% in crude oil and condensate output compared with the March 2026 report. Gas production remained broadly stable, dipping marginally from the March 2026 figure of 7,731 mmscf/d.

We also highlight key milestones, including the successful completion of the OB3 River Niger Crossing, as well as continued progress on construction and installation activities on the Ajaokuta-Kaduna-Kano (AKK) Gas Pipeline mainline, geared towards achieving early gas to Abuja in 2026.

The report covers key figures, including revenue of NGN4,971 Billion (up by 79.23% from the March 2026 report), profit after tax of NGN481 Billion (up by approximately 74.28% from the March 2026 report), cumulative statutory payments of NGN3,714 Billion for January to April, strategic initiatives during the period, and more.

For the full summary, click the link below to download: https://nnpcgroup.com/insights/nnpc-limited-monthly-report-summary-april-2026



25/06/2026

WANE LAWRENCE ANINI?

Lawrence Nomanyagbon Anini ya kasance ɗaya daga cikin fitattun kuma mafi hatsarin 'yan fashi da makami a tarihin Najeriya. Ya yi kaurin suna musamman a tsohuwar Bendel State (yanzu Edo da Delta States) a shekarun 1980. An yi masa laƙabi da "The Law" saboda yadda ya zama abin tsoro ga jama'a da jami'an tsaro a lokacin.

Anini ya taso ne a yankin Benin City, inda ya yi aiki a matsayin direban tasi tun yana matashi. A hankali ya shiga harkokin laifi, inda ya fara hulɗa da ƙungiyoyin 'yan daba. Daga baya ya kafa ƙungiyar 'yan fashi da makami tare da wasu abokansa, kuma s**a fara aikata fashi a kan tituna da satar motoci. Da lokaci ya ja, ƙungiyar ta koma fashin bankuna da hare-hare masu muni.

A shekarar 1986, Lawrence Anini ya zama sananne a duk faɗin Najeriya saboda yawan hare-haren da ake dangantawa da shi. An zarge shi da kashe jami'an 'yan sanda da dama, tare da kai hare-hare kan matafiya, bankuna da wasu wuraren kasuwanci. Hakan ya sa gwamnatin soja ta lokacin ta ba jami'an tsaro umarnin kamo shi ko ta halin ƙaƙa.

Tsawon watanni da dama jami'an tsaro suna nemansa amma ba su samu nasarar k**a shi ba. Wannan ya sa mutane da dama s**a fara tunanin cewa yana da masu ba shi bayanai daga cikin jami'an gwamnati ko na tsaro. Hakan ya fusata shugaban ƙasa na mulkin Soja a wancan lokacin, har ya bawa jamian tsaron Nigeria awa 24 da aka shi duk inda yake a Nigeria a mace ko a raye.

Daga ƙarshe, binciken sirri ya kai jami'an 'yan sanda zuwa wani gida a Benin City inda yake buya.

A ranar 3 ga Disamba, 1986, jami'an 'yan sanda s**a kai samame gidan, bayan sanarwar Babangida da kwana daya, An yi musayar wuta tsakanin jami'an tsaro da Anini. A yayin wannan artabu, an harbe shi a ƙafa kuma aka k**a shi da ransa. Raunin da ya samu ya yi muni sosai har aka yanke masa ɗaya daga cikin ƙafafunsa yayin jinya.

Bayan k**a shi, an gurfanar da Lawrence Anini a kotu tare da wasu daga cikin abokan aikinsa. Bayan an saurari shari'ar, kotu ta same shi da laifukan fashi da makami da kisan kai. Daga nan aka yanke masa hukuncin kisa.

A ranar 29 ga Maris, 1987, an zartar da hukuncin kisan ta hanyar harbin bindiga. Da mutuwarsa ne aka kawo ƙarshen ɗaya daga cikin shahararrun labaran ta'addanci da fashi da makami a tarihin Najeriya.

Har yau, sunan Lawrence Anini yana cikin tarihin Najeriya a matsayin ɗaya daga cikin mafi shaharar 'yan fashi da makami da s**a taɓa addabar ƙasar.

Address

Yelwa Yauri
Yelwa
NEARLYGRAGOVERNMENTHOUSINGANDREPRESENTINGKEBBISTATEOF

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Baya wura FM radio transmitter receiver. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category