Matasa a siyasar YOBE

Matasa a siyasar YOBE Mu Matasan Yobe Ne, muna buqatar chanji a siyasance, menene mafita

11/12/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Sadiq Abdulkarim, Abubakar Muhammad K. Gadaka, Ali Muhammed, Marina Mayami

23/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Kasim Ali Maidio, Hussaini Bubaram Ali

26/02/2024

To muna fatan kudaden da
State da L.G
S**a samu daga Federal
Su amfanin talakawan
Yabe

25/01/2024

In Banda Rashin tunani Irin Naku Da Rashin Sanin Meye Amfanin Samun Babban Ɗan Siyasa A Cikin Garinku A Siyasance Itace Matsalarku Ba

Ku Duba Naku Da Kuke Riri Ta Shi Wana Irin Aiki Ya Kawo Ayi A Gadaka Wanda Talakawa Zasu Samu Saukin Rayuwarsu Munada Kwalbet Guda Uku A Cikin Garin Gadaka Shekara Biyar Yana Tare Da Gomnati Amma Ko Ɗaya Ya Gagara Ya Nemo Daga Gomnati Tazo Ta Gyara Ikon Allah Siyasa Mukeyi Fa Dan Musamu Alfarman Gomnati

Amman Ana Fa'in Tar Daku Ta Hanya Mafi Sauƙi Kun Dauki Abun Da Gaba Dan Rashin Iya Sanin Siyasa Gareku Da Rashin Kishin Garinku Gadaka Allah Ganar Daku

Wallahi
YARIMAN GUDI
Yayiwa Al'umman Gadaka Abun Azo A Gani Da Abun Arziki Da Nemo Musu Ababen Da Talakawa Zasuna Alfari Da Ita Lokacin Da Yake Cikin Gomnati Dumu Dumu Ya Nuna Musu Sunada Nasu Hakkin A Kansa Dan Shine Yasasu Zabar Ibrahim Gaidam

Kuma Yayi Koƙari Dan Sanadiyar YARIMAN GUDI Shi GOMNA GAIDAM Yayiwa Al'umma Kwalta Daga Maiduwa Zuwa Gadaka Shiyasa Har Kullum Al'umma Sunajin Kunyar Yimar Butulci Dan Ganin Irin Gudumawar Da Yayi Musu Dan Inganta Rayuwarsu Kullum Addu'arsu Allah Yamar Jagora

Gaskiya Muke Faɗa Muku Ba Wai Kushewa Ko Neman Tada Zaune Tsayeba A Cikin Al'umma Allah Yasa Ku Gane Gaskiyar Zantukanmu Gareku. Habu A Isa Recoba copied

Moi Mala buni kenan
01/12/2023

Moi Mala buni kenan

13/11/2023

Don samun wakilai nagari, sai munyi Yaki tukuru da 'Siyasar Bada Hakuri' lokacin zabe

Mun rungumi
'Siyasar Nuna Ayyuka'

11/11/2023

Gaskiya Ana Talauci A Kasar Nan Ashe Haka Mutane S**a Dinga Cin Bashin Mtn Kamar Rogo.

11/11/2023

Duk wanda yasan mtn na binshi bashi to yaduba 😁 zaiga Anbiyamai bashin Insha Allah ❤💚🙏✌

09/11/2023

YANZU YANZU….
Kowane Dan Social Media Wanda Keda Damar Yi🥰
Ya Fito Yatayamu Rubuta Muhammadur Rasulullahi
🤍 ﷺ🤍

Address

Gadaka
Yobe

Telephone

+2349031616892

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matasa a siyasar YOBE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Matasa a siyasar YOBE:

Share