
25/03/2024
💥✔️
Muna Anfani da wannan kafar sada zumunta domin Neman yan"uwa ko Wanda Yasan ita wannan baiwar Allah..
Tana da Taɓin hankali sakamakon haka tana sambatu da yare irin Na Filatanci duba da yanayin Rayuwa da Muke Ciki idan ka Duba zakaga Shekarunta ba Masu Nisa Bane komai Na iya faruwa na Cutar wa a gare ta...
Baya ga wannan da Alama bata jima Acikin lalurar taɓin hankali ba tana da Buƙatar ɗaukin yan"uwa da Abokan arziki domin cigaba da gudanar da kulawa da Rayuwar ta..
Tana zaune a Cikin garin Kurami dake ƙaramar hukumar Bakori ta jahar Katsina Dukkanin Wanda yaga Wannan saƙo zamuso ya saka gudun Muwarsa Domin isar da Sako ga Ahlin Wannan Baiwar Allah..
Domin karin bayani zaku iya tuntuɓa ta wannan Number: :::::;;;;;;:::::::
09016624790_07035828163
Umar Salisu Kurami