05/09/2023
اسلام عليكم ورحمة الله تعالى وبركاته
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Muna Farin Cikin Sanarda da 'Yan Uwa Muminai Na Faɗin Duniya Baki Daya
Muna Da Tattaunawa Mai Muhimmanci A Ranar Jumma'a Nan Mai Zuwa Wacce Tayi Dai Dai Da 08/09/2023
Tare Da Dr Isma'il Abubakar
Taken Shirin Shine
(SHIN AKWAI CETO A QIYAMA?)
Lokaci 5:00 Na Yamma
Zamu Kasance A Tasharmu Ta Facebook Mai Albarka
Sunan Shafin Shine
(ISLAMIC RULES AND REGULATIONS)
'Yan Uwa Duk Wanda Wannan Sanarwan Yaje Masa Sai Yayi Ƙoƙarin Yaɗashi Zuwa Ga Kowa Da Kowa
Allah Ya Kaimu Lokacin lafiya Amen thumma Amen
وسلام عليكم ورحمة الله تعالى وبركاته