N Power Batch C 2020

N Power Batch C 2020 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from N Power Batch C 2020, Digital creator, Yola.

01/11/2025

CDCFIB: Do not panic if you have not printed your exams slip: Server maintenance is ongoing 🚨💻📝

01/11/2025

Shawara ga masu jiran aikin gomnati 🫵

01/11/2025

Mutane da dama basu san matsayin su ba har yanzu. Ku gyara aikin ku

Ya Allah Ka gafarta masa, Ka masa rahama🤲
01/11/2025

Ya Allah Ka gafarta masa, Ka masa rahama🤲

01/11/2025

I got over 4,000 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

🌟Shari'ar Npower da gomnatin tarayya saura kwana 03! 0️⃣3️⃣A gaskiya gomnatin Najeriya ta yaudari matashi. A lokacin da ...
01/11/2025

🌟Shari'ar Npower da gomnatin tarayya saura kwana 03!
0️⃣3️⃣
A gaskiya gomnatin Najeriya ta yaudari matashi.

A lokacin da ya kamata ace matashi ya amfana da gomnati, lokacin ne gomnati tayi banza da shi.

Amma da Allah muka dogara.🤲

Allah ka shiryar damu gaba daya. Ka sa mu more lokacin mu duniya da lahira✨

Idan kuna bibiyar mu ku rubuta "Naija Now" a comment section. Mun gode🙏

01/11/2025

Call for Applications!
The National Health Fellowship is now open for its Second Cohort
Apply 👇👇

01/11/2025

An kara sunayen wadanda sukayi nasara! 💃
Ga yadda zaku sake duba sunayen ku a shortlist na CDCFIB

✨Wace sana'a zaku fara idan kuka samu N500,000?💸💵Ku duba nawa a comment section😄
31/10/2025

✨Wace sana'a zaku fara idan kuka samu N500,000?💸💵

Ku duba nawa a comment section😄

31/10/2025

Yadda zaku gabatar da Kai wajen nenan aiki��

✨Nesa ta zo kusa!Shari'ar Npower beneficiaries da FG saura kwana 04 kacal!🤏4️⃣Amma ba nan gizo take saka ba🤔. Shin kuna ...
31/10/2025

✨Nesa ta zo kusa!

Shari'ar Npower beneficiaries da FG saura kwana 04 kacal!🤏4️⃣

Amma ba nan gizo take saka ba🤔. Shin kuna ga kotu a Najeriya zata yi adalci ta mana shari'ar gaskiya? Duba ga yadda lamarin yazo?😯

Ku rubuta mana raayinku a comment section👇

Big shout out to my newest top fans! 💎 Aminu Ibrahim Sayo, Sa'adatu Ashhabu Dabo, Ali Hashimu, Ibrahim Abdullahi Mmr, Is...
31/10/2025

Big shout out to my newest top fans! 💎 Aminu Ibrahim Sayo, Sa'adatu Ashhabu Dabo, Ali Hashimu, Ibrahim Abdullahi Mmr, Isa Josiah Kitir, Abayomi Olanrewaju, Appah Daniel Izibeya, Gumel Abu-Nabeeha, Ahmed Mohammed, Adamu Ibn Ishaku, Hudumuh'd Lawan, Hope Edolor, Rifkatu Bappah, Dan Albarka, Imran Mujaheed Menagge, Ibrahim Mohammed Ibrahim, Muhammad Abubakar Saleh, Usman Muhammad, Yusuf Latifat, Joseph Joe, Bashir Shehu

Drop a comment to welcome them to our community, fans

Address

Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when N Power Batch C 2020 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share