Noma da raya karkara Na Mubi Fm

Noma da raya karkara Na Mubi Fm It educate the community farmers to know the mothern way of farming yes

24/12/2024

Dole ne mu koma gona domin siradda mutuncin mu a arewa

24/12/2024

Noma dai masana s**a ce shine tushen arziki

19/07/2021

Jama'a Assalamu Alaikum da Fatan anan Lafiya. a Wannan Karon dai sawun giwa ya take na rakumi" bazamu samu damar gabatar da shirin Noma ba" sabida bukuwan sallah. Allah ya nuna mana lafiya

24/06/2021

Insha Allah a makon gobe zakuji muna Dauke da sabon shirin noma Kuma Mai kayatarwa

06/06/2021

Masu sauraro a wannan makon dai da yardan Allah zamu tattauna ne da masani kuma kikita a kan kiwon dabbobi said a dakace mu

03/06/2021

Masu sauraro da fatan kun tashi lafiya

01/06/2021

Idan Allah ya kaimu gobe insha Allah ina tafe da shiri na na noma da raya karkara daga nan Mubi FM da misalin large 11:00 am na safe ayi sauraro lafiya.........

28/05/2021

Noma da karkara

28/05/2021

Jama'a menene ra'ayin ku a kan shirin Noma raya Karkara

Send a message to learn more

28/05/2021

Jama'a shirin noma da raya karkara shiri ne mai wayar da kan manoma a zamanance. Muna Neman shawar warinku da kuma hanyar da zamu bi muga wannan fanni noma ya cigaba musamman ma a nan Arewacin Adamawa

Address

22 Ahmadu Bello Way Mubi
Yola
650101

Telephone

+2347012622426

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Noma da raya karkara Na Mubi Fm posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category