30/09/2025
📊 SMC Backtesting on BTC/USDT (1H)
Na yi wannan backtest domin ganin yadda Smart Money Concept (SMC) ke aiki a wannan structure:
A farkon chart an samu CHOCH wanda ya nuna canjin trend daga bearish zuwa bullish.
Bayan haka an sami BOS (Break of Structure) sau da dama, wanda ya tabbatar da bullish continuation.
Nayi mark Order Block wanda ya zama tushen bullish impulsive move. Wannan shine demand zone.
A saman structure, price ya nuna CHOCH bearish, wanda ya canza trend zuwa sauka.
An samar da Fair Value Gap (FVG), sannan price ya koma ya cike shi kafin ya ci gaba da sauka.
Daga nan, price ya sauka har zuwa OB ɗin da ke ƙasa, wanda ya nuna tasirin demand.
🔑 Abin lura:
CHOCH da BOS sun bayyana a wurare masu mahimmanci.
OB da FVG sun yi aiki daidai yadda ake tsammani.
Wannan yana tabbatar da cewa SMC concepts suna bada cikakken framework wajen gane movement na market.
🖊️✍️ Lawan A Herwagana