Kwarya Kira

Kwarya Kira Ku kasance da mu domin samun Labarai
musu nishadantarwa, Al'ajabi, Ban haushi
da kuma tausayi. kuna kuma iya bamu hajojin ku domin
atallata muku su.

Expert on all kinds of Audio and Visual jingle production E.t.c

Da fatan kuna lafiya.Ku kasance da Sabi'u Uba don sauraron shirin Kwaryar Kira da misalin karfe 7:30 na Dare.
02/10/2025

Da fatan kuna lafiya.
Ku kasance da Sabi'u Uba don sauraron shirin Kwaryar Kira da misalin karfe 7:30 na Dare.

Wasu daga cikin hotuna yayin karrama jagoran shirin Kwaryar Kira Adamu Usman Nabaga.
29/09/2025

Wasu daga cikin hotuna yayin karrama jagoran shirin Kwaryar Kira Adamu Usman Nabaga.

28/09/2025

Lokacin da aka karrama jagoran Shirin KWARYAR-KIRA Alhaji Adamu Usman Nabaga karkashin jagorancin gidan Radio Pulaaku FM Yola, cikin Shirin Sabon shafi. shashin KWARYAR TA GARI, wanda FATIMA BABA ke jagoranta,
Muna godiya ga hukumar gidan Radio Pulaaku FM Yola da Kuma Shugaban gidan Alhaji Sambo Abubakar.
Sabon Shafi Pulaaku FM Yola. 92.3 Pulaaku Fm Yola

A gobe ma da yardar Allah Shirin KWARYAR-KIRA zai sake karbar wani kambun karramawar a gidan Radio Pulaaku FM
27/09/2025

A gobe ma da yardar Allah Shirin KWARYAR-KIRA zai sake karbar wani kambun karramawar a gidan Radio Pulaaku FM

18/09/2025

A cikin Shirin Mu na KEARYAR-KIRA ayau

16/09/2025

Muna ja-janta wa Al'umma da iftila'in ambaliyar ruwa ya yi musu barna muna Allah ya mayar musu da alkairi na asaran dukiyoyi da s**a yi.

07/09/2025

Da fatan kuna cikin koshin lafiya masu bibiyan a wan nan shafin da masu sauraron mu kai tsaye muna sake sanar daku cewa shirin Kwaryar Kira har yanzu karfe 7:30 muke gabatarwa har zuwa wani lokaci.
Muna muku fatan alkairi a duk inda kuke.

Assalamu alaikum da fatan kuna cikin koshin lafiya.Muna masu farincikin sanar daku cewa daga yau Litinin 25/8/2025 shiri...
25/08/2025

Assalamu alaikum da fatan kuna cikin koshin lafiya.
Muna masu farincikin sanar daku cewa daga yau Litinin 25/8/2025 shirin Kwaryar Kira zai ringa zuwa muku da misalin karfe 7:30 na Dare maimakon karfe 8:00 da aka saba gabatarwa nan da zuwa wani lokaci shirin zai ci gaba da zuwa muku kamar yadda aka saba gabatarwa.
Muna godiya kwarai da gaske da aron lokutan ku da kuke bamu.

17/08/2025

Ga masu bukatar shiga group WhatsApp na mu.

15/08/2025

Sabon Shugaban gidan Radio Nigeria FOMBINA FM Yola Malam Muhammad Babayo Asha ya Karbi ragamar aiki daga tsohon Shugaban gidan Alhaji Dahiru Muhammad Garba Wanda ayanzu yake Shugaban Radio Nigeria shiyar Arewa maso gabas.
Radio Nigeria Fombina FM Yola, Nigeria Ayau PEACE FM Maiduguri 102.5
https://www.facebook.com/share/v/19MVdGYk3P/

Address

Muhammad Mustapha Way
Yola

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwarya Kira posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share