25/08/2026
DA DUMI-DUMI: "BA ZAN YAUDARI MUTANE BA"~ATIKU
Dan takar Shugaban Kasa na jam'iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce, ba zan yaudari mutane, na dawo da tallafin fetur sannan na cire shi ba tare da la’akari da illar da hakan zai yi ga jama’a ba.
Wannan jawabi ya fito ne a lokacin da ce-ce-ku-ce kan cire tallafin fetur ke kara zafi a fadin kasar nan.
Me za ku ce?