
08/08/2025
Shiri na goma Sha daya dake cigaba da wayar da kan jama'a a kan cin zarafin jinsi dan'adam, a kan munanan Al'adu kamar hana mata gado, ko mace mai farar kafa, kaciya wa mata da sauransu, wada cibiyar dake habaka demokaradiya dan cigaba (CDD) ke daukan nauyin kawu muku, a ko Wani mako da misalin karfe uku 3:00pm zuwa 4:00pm a kowuni ranar laraba da Hausa, wai shin Yaya za'a kawu karshin munana Al'adu dake kawu cin zarafin jinsi?