Adamawa Times

Adamawa Times Broadcasting Media and Production Company

PURELIFE Foundation Donates ₦20,000 Each to New Mothers Across Yola and Girei HospitalsIn a continued demonstration of c...
08/10/2025

PURELIFE Foundation Donates ₦20,000 Each to New Mothers Across Yola and Girei Hospitals

In a continued demonstration of compassion and commitment to community well-being, Ahmad Uthman Muhammad, founder of the PURELIFE Foundation, has donated the sum of ₦20,000 each to newly delivered mothers across several hospitals within Jimeta, Yola and Girei local government areas of Adamawa State.

The donation exercise covered Modibbo Adama Teaching Hospital Yola, Specialist Hospital Yola, Nana Asmau Primary Health Care, and Girei Primary Health Care Centre, where the PURELIFE Foundation team reached out to dozens of mothers who recently gave birth.

According to the foundation, the initiative was designed to support new mothers with immediate post-delivery expenses and encourage safe delivery practices within public health institutions.

Speaking during the presentation, the Chief Executive Officer CEO of the Foundation Ahmad Uthman Muhammad, emphasized that the gesture was part of PURELIFE Foundation’s broader mission to promote maternal and child health, reduce hardship among low-income families, and support quality healthcare delivery in Adamawa State.

“We believe every new mother deserves support and encouragement. The period after childbirth can be financially and emotionally demanding, and this small contribution is our way of standing with them,”

Medical personnel at the hospitals commended the foundation for its continuous community-driven interventions, noting that such humanitarian actions motivate mothers to seek proper medical attention during childbirth rather than opting for unsafe home deliveries.

One of the beneficiaries at Modibbo Adama Teaching Hospital, Mrs. Hauwa Ali, expressed her gratitude, saying:

“I didn’t expect this kind of support. Things are very hard, and this money will help me buy some of the things my baby needs. May Allah bless Ahmad Uthman and his foundation.”

The donation initiative forms part of a series of outreach programs carried out by PURELIFE Foundation in its ongoing campaign for better maternal healthcare, environmental sustainability, and youth empowerment across Adamawa State and beyond.

📷 Farouq Umar Ribadu Sarkin Hoto Inuwa.

Abdulganiyu Nuhu Pakka.
Media Aide to Dawisu Adamawa.
08th October, 2025.

05/10/2025

ZABEN 2027: Dan Allah Don Annabi Ahmad Uthman Muhammad(Inuwar Kasar Hausa) ka zo ka tsaya takara a Yola ta Kudu, Yola ta Arewa da Girei– Alh Ibrahim Yusuf Njidda

03/10/2025

Yadda aka marabci Husaini Gambo bayan shafe kwanaki 23 a gidan gyaran halin

Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da dabarun sadarwa don inganta ilimi a na shekara 3Gwamnatin Tarayya ta Najeriya ta kadda...
01/10/2025

Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da dabarun sadarwa don inganta ilimi a na shekara 3

Gwamnatin Tarayya ta Najeriya ta kaddamar da dabarun sadarwa da sababbin tsare-tsare na shekaru uku domin wayar da kan al’umma kan manufofin ilimi da ɗorewa akan su.

An gabatar da shirin a birnin Abuja ta hannun Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya, inda Ministan Ilimi, Dr Maruf Tunji Alausa, ya ce dabarun za su tabbatar da cewa sauye-sauyen ilimi a karkashin shirin Renewed Hope na Shugaba Bola Ahmed Tinubu suna isa ga jama’a cikin sauki da fahimta.

Ya bayyana wasu daga cikin nasarorin da aka samu, ciki har da:
• Karfafa fannin fasaha da koyon sana’o’i (TVET), inda dalibai sama da 960,000 s**a yi rajista, kuma an tura fiye da 58,000 zuwa cibiyoyin koyarwa.
• Fara ba da kyauta ta makarantu, masauki da tallafin kudi ga daliban kwalejojin fasaha daga shekarar karatun 2025/2026.
• Gina ajujuwa 4,900 na karatu, gyara guda 3,000, da kuma samar da kujeru da tebura 353,000, wanda da ya amfani dalibai sama da miliyan 2.3.
• Mayar da yara sama da 35,000 da s**a dena zuwa makaranta don cigaba da neman ilimi.

Ministan ya kuma bayyana cewa uwargidar shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta tara fiye da Naira biliyan 21 domin aikin babban ɗakin karatu na kasa.

A nata jawabin, karamar Ministar Ilimi, Farfesa Suwaiba Sai’d Ahmad, ta ce an tsara shirin tare da goyon bayan PLANE da Hukumar Ci gaban Kasashen Duniya ta Birtaniya (UK International Development) domin karfafa hulɗa da al’umma da samun sahihan ra’ayoyi.

23/09/2025

Haɗakar ƴan siyasan jam'iyyar ADC a mazaɓar Rumde dake Yola ta arewa sun gudanar da gagarumin taron haɗin kan ƴa'ƴan jam'iyyar karkashin jagorancin Alhaji Iya Manga......

17/09/2025

Wakar mai girma Mallam Nuhu Ribadu Sardaunan Adamawa kuma Walin Zing Wanda Auwal Novelty ya rera, kuma Alhaji Ibrahim Yusuf Njidda Ɗan amanan Mallam kuma ɗan gidan Mustafa Atiku Ribadu ya ɗauki nauyin challenge inda za'a bada kyauta ga wanda yazo lamba 1,2,3 kawai ku garzaya zuwa shafin Auwal Novelty a Tiktok sai ku yanki minti biyu ku hau kai sai kuyi tagging na Auwal Novelty a Tiktok ko facebook. A kapta.

13/09/2025

Alh. Auwalu A.U kurmi, Mai Dalan Lamorde District na Taya Mai baiwa Shugaban shawara kan Harkar Tsaro, Malam Nuhu Ribadu Murnar nada shi a matsayin Sardaunan Adamawa

07/09/2025

Tsohon shugaban karamar hukumar Mubi Ta Arewa Suleiman Yahya Sudi yayi kira ga jama'ar arewacin Najeriya musamman a nan jihar Adamawa akan muhimmancin yankan katin zabe tare da fayyace batun tsayuwa takara a 2027

04/09/2025

A karon farko Honourable Misa Musa Ɗan majalisar dokokin jiha mai wakiltar karamar hukumar Ganye yayi tsokaci akan yadda zai gudanar da wakilci......

Address

Atiku Abubakar Way Jimeta Yola
Yola

Telephone

+2348067278515

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adamawa Times posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Adamawa Times:

Share