A.A Bana Network

A.A Bana Network wannan shafi namun anan zakuke samun tallan irin Fina Finai mu

With KANO – I'm on a streak! I've been a top fan for 10 months in a row. 🎉
14/03/2026

With KANO – I'm on a streak! I've been a top fan for 10 months in a row. 🎉

Agaskiya wakokin DA Saidai nayanzu su nunamusu kwarewar ayki Amma badai kalamaiba inbakayardaba kaje kanemi wannan wakar...
17/06/2025

Agaskiya wakokin DA Saidai nayanzu su nunamusu kwarewar ayki Amma badai kalamaiba inbakayardaba kaje kanemi wannan wakar❤

Cikin wayannan mawakan wani mawaki ne yafi iya waka, ku zabi daya kacal, ku fadi menene dalili?
17/06/2025

Cikin wayannan mawakan wani mawaki ne yafi iya waka, ku zabi daya kacal, ku fadi menene dalili?

Hotunan wasu daga cikin jaruman Tiktok s**a je dubiyar jarumi Adam A Zango kenan, Allah yabashi lafiya 🤲🏻
17/06/2025

Hotunan wasu daga cikin jaruman Tiktok s**a je dubiyar jarumi Adam A Zango kenan, Allah yabashi lafiya 🤲🏻

Mahaifiyar su Umar M. Sharif, Mustapha M. Sharif da Abdul M. Sharif
17/06/2025

Mahaifiyar su Umar M. Sharif, Mustapha M. Sharif da Abdul M. Sharif

The Most Trending Hausa Actress Now.
17/06/2025

The Most Trending Hausa Actress Now.

Fitacccen dan Kwallon Kafa na Nijeriya Ahmed Musa tare da Matansa, Sai dai Matarsa ta Farko Jamila Sun rabu.
12/06/2025

Fitacccen dan Kwallon Kafa na Nijeriya Ahmed Musa tare da Matansa, Sai dai Matarsa ta Farko Jamila Sun rabu.

Kun shirya? Dadin Kowa ya na nan tafe, amma wannan karon ba kamar na ko yaushe bane, idan kun dauka kun ga komai a dadin...
12/06/2025

Kun shirya? Dadin Kowa ya na nan tafe, amma wannan karon ba kamar na ko yaushe bane, idan kun dauka kun ga komai a dadin kowa .... toh ku jira ANA WATA GA WATA yananan tafe a 28 ga watan june akan manhajar AREWA24 On Demand. Sannan akan talabijin kuma 5 ga watan july. Zaku sha kallo!

Ku amsa da AMIN Muna Addu'ar Allah yasa shekara mai zuwa damu za'a gudanar da wannan ibadar mai tarin falala da Albarka.
12/06/2025

Ku amsa da AMIN

Muna Addu'ar Allah yasa shekara mai zuwa damu za'a gudanar da wannan ibadar mai tarin falala da Albarka.

Kanin Adam zango da Sukayi hatsari tare KB zango
12/06/2025

Kanin Adam zango da Sukayi hatsari tare KB zango

Address

Muhammed Mustapha Way
Yola

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.A Bana Network posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share