BCS HAUSA TV

BCS HAUSA TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BCS HAUSA TV, TV Channel, Northern, Yola.

Binkola Communication Service (BCS HAUSA TV) kafar yaɗa labarai ce mai zaman kanta, wadda ta himmatu wajen kawo sahihan labarai, rahotanni, hirarraki da shirye-shirye masu inganci daga Adamawa da Najeriya baki ɗaya.

12/08/2026

Comrada Mustapha Salihu Ya Dauki Nauyin Jinyar Masu Cutar Koda Kyauta a jihar Adamawa

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Idris Miko K Alu, Jamila Audu, Bashir Sulaiman, Oviawe Os...
12/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Idris Miko K Alu, Jamila Audu, Bashir Sulaiman, Oviawe Osaro

10/08/2026

MUHAWARA: WANE HOTO KO BIDiyo NE YA FI SHIGA IDON AL’UMMA A AUREN GATA NA KANO? 🤔📸🎥

Auren Gata da aka gudanar a jihar Kano ya zama ɗaya daga cikin abubuwan da s**a ɗauki hankalin jama’a a kafafen sada zumunta. Dubban ma’aurata ne s**a shiga shirin, inda aka aurar da maza 1,500 da mata 1,500 a ƙarƙashin shirin tallafin aure na jihar.

Amma tambayar da muke son yi wa masu bibiyar shafinmu ita ce:

👉 WANE HOTO KO WANE BIDIYO DAGA AUREN GATA NA KANO NE YA FI GURZAYAWA A SOCIAL MEDIA?

Shin hotunan amare ne s**a fi jan hankalinku? 👰‍♀️

Ko kuma hotunan angwaye? 🤵‍♂️

Ko hoton Gwamnan Kano tare da ma’auratan?

Ko kuma akwai wani bidiyo na musamman da kuka gani wanda ya fi sauran hotuna da bidiyoyin shiga yawo?

📌 Ku saka hoton ko bidiyon da kuke magana a comment, ko ku bayyana abin da ya fi daukar hankalinku.

MU KAWO MUHAWARA MAI MA’ANA 👇

A ganinku, me ya sa irin wannan babban taron aure yake samun karuwar yawo a social media?

Ku yi comment, ku tura wa abokai, sannan ku FOLLOW shafinmu domin samun karin labarai da muhawarori masu jan hankali daga Arewa.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Dallatu J Maiha, Alhaji Maaji Mele Cna, Umar Ibrahim Biu,...
09/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Dallatu J Maiha, Alhaji Maaji Mele Cna, Umar Ibrahim Biu, Nura B Ota Kwangila, Usman Mohammed, Sofia Lee, Musa Usma Samama, Nazifi Danmusa, Ahmed Ishaku, Safiyya Umar, Ijimdia Andrew, Yahaya Musa, Tukur Sani, Musa Abdullahi, Habibu Ma'amun

GRATITUDE FOR THE HONOUR AND RECOGNITIONAlhamdulillah, Alhamdulillah, Alhamdulillah!I wish to express my profound apprec...
09/08/2026

GRATITUDE FOR THE HONOUR AND RECOGNITION

Alhamdulillah, Alhamdulillah, Alhamdulillah!

I wish to express my profound appreciation to Damare Primary and Nursery School, the Head Teacher and the entire teaching staff of Damare Primary School, as well as the Education Secretary of Adamawa State, for the honour and recognition bestowed upon me through this prestigious award.

I receive this recognition with humility and a deep sense of gratitude. Beyond the honour itself, I consider it a strong encouragement to remain committed to promoting good values, supporting community development, and contributing positively to the growth and wellbeing of the people of Damare, Yola South Local Government Area, and Adamawa State at large.

I am particularly grateful to the management and staff of the school for finding my modest contributions worthy of recognition. Such gestures serve as a reminder that every positive effort, no matter how small, can make a meaningful difference in society.

I also extend my sincere appreciation to my family, relatives, friends, colleagues, associates, and well-wishers, both near and far. To everyone who has supported, encouraged, prayed for, or stood by me in one way or another—men and women, young and old, those I know personally and those I may not know—I say a heartfelt thank you.

May Allah continue to strengthen the bonds of love, unity and brotherhood among us, increase us in trust and responsibility, and grant lasting peace, progress and prosperity to our communities, our homes, and Nigeria as a whole.

Once again, I sincerely appreciate Damare Primary and Nursery School, its management and teachers, and the Education Secretary of Adamawa State for this honour.

This recognition is not only an award; it is a responsibility and a renewed call to do more for humanity and our communities.

Alhamdulillah.

Aliyu Muhammad Tukur Binkola

SUBAHANALLAHJiya da misalin karfe 2:30 na dare, wasu da ake zargin barayi ne sun shiga gidan Abokin aikin mu Mubarak Ali...
07/08/2026

SUBAHANALLAH

Jiya da misalin karfe 2:30 na dare, wasu da ake zargin barayi ne sun shiga gidan Abokin aikin mu Mubarak Aliyu inda s**a kwace wayoyinsa da sauran kayayyaki,
Alhamdulillahi basu cutar da shi ko iyalansaba.
Ayi watsi da duk wani sako da aika da sunansa a Facebook ko Whatsapp ko sakon Sms,
Allah ya kiyaye na gaba

Haɗin Gwiwar MELTESER INTERNATIONAL da Hon. Muhammad Alfa Raji Na Ƙara Wa Al'ummar Girei Fata Mai kyauAn sake samun sabo...
05/08/2026

Haɗin Gwiwar MELTESER INTERNATIONAL da Hon. Muhammad Alfa Raji Na Ƙara Wa Al'ummar Girei Fata Mai kyau

An sake samun sabon fata a tsakanin al'ummar Ƙaramar Hukumar Girei ta Jihar Adamawa, yayin da ake ci gaba da aiwatar da shirye-shiryen da ke da nufin inganta rayuwar jama'a da bunƙasa ci gaban al'umma.

A wani muhimmin mataki na tallafa wa al'umma, ƙungiyar MELTESER INTERNATIONAL ta gudanar da shirin bayar da tallafi ga al'umma a gundumar Jabbi Lamba da ke Ƙaramar Hukumar Girei. Shirin ya samar da anfani ga jama'a da dama, musamman masu buƙatar tallafi domin inganta rayuwarsu.

Masu ruwa da tsaki sun bayyana cewa irin waɗannan shirye-shirye na taimakawa wajen rage raɗaɗin matsalolin tattalin arziki tare da ƙarfafa haɗin kan al'umma.

A lokaci guda kuma, Dan takaran kujeran Majalisar dokoki mai wakiltar al'ummar Girei a jihar Adamawa, Hon. Muhammad Alfa Raji, na ci gaba da aiwatar da shirye-shiryensa na ƙarfafa matasa ta hanyar ba su tallafin kuɗi domin fara ko bunƙasa sana'o'insu. Tallafin ya shafi matasa mata dama Dattawa daga dukkan gundumomin goma dake Ƙaramar Hukumar Girei, da manufar samar da hanyoyin dogaro da kai da kuma rage zaman banza.

Masu lura da al'amuran ci gaba sun ce haɗuwar irin waɗannan ƙoƙari daga ƙungiyoyin agaji da shugabanni masu kishin al'umma na ƙara samar da kyakkyawan fata ga ci gaban Girei, tare da inganta walwala da tattalin arzikin mazauna yankin.

Al'ummar Girei sun bayyana godiyarsu ga MELTESER INTERNATIONAL bisa irin gudummawar da take bayarwa wajen tallafa wa jama'a. Haka kuma, sun yaba da jajircewar Hon. Muhammad Alfa Raji wajen ci gaba da ƙaddamar da shirye-shiryen da ke ƙarfafa matasa da bunƙasa rayuwar al'umma.

05/08/2026

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, tare da mambobin Tawagar Sadarwa ta Ƙasa (National Communication Team), a yayin ziyarar Cibiyar Kera Na’urorin Binciken Cututtuka da Gwaje-gwajen Gaggawa (IVDs & Rapid Diagnostic Factory) ta Hukumar NASENI, dake Abuja, wadda ita ce cibiyar farko irinta a Najeriya.

Ziyarar ta kasance wani bangare na ƙoƙarin wayar da kan jama’a tare da fito da dumbin ayyunkan cigaba da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu keyi a fili a fannoni daban daban.

Tawagar ta kunshi Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Yaɗa Labarai da Dabaru, Bayo Onanuga; Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama’a, Cif Sunday Dare; Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Daidaita Manufofi, Hadiza Bala Usman; da Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Ƙasa kan Hulɗa da Jama’a da Wayar da Kai, Malam Abdul’aziz Abdul’aziz, da sauran mambobin Tawagar Sadarwa ta Ƙasa, tare da manyan 'yan jarida.

05/08/2026

Jawabin State Coordinator na Qur,anic Competition na Jibwis NHQ Jos reshen Adamawa Ustaz Ibrahim Musa Ladan.

05/08/2026

Jawabin mai gidan mal Abazarri Musa Morondo

Address

Northern
Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BCS HAUSA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category