NAS FM 89.9 YOLA

NAS FM 89.9 YOLA WANNAN SHINE SHAFIN MU NA FACEBOOK INDA ZAMU KAWO MUKU WASU SHIRYE SHIRYEN MU TA NAN. DUK WANI SHAFI WANDA SUKE AIKI DA SUNAN MU BA WANNAN BA TO NA BOGI NE.

14/09/2025
A shirin mu na "Hanjin Jimina" dake zuwa muku a NAS FM 89.9 Yola, a kowace ranar lahadi da misalin karfe 11:00am na safi...
14/09/2025

A shirin mu na "Hanjin Jimina" dake zuwa muku a NAS FM 89.9 Yola, a kowace ranar lahadi da misalin karfe 11:00am na safiya.

A shirin zamu tattauna ne akan labarai kamar haka:

1) Zamu fara shirin ne da dubi umarnin Shugaba Tinubu, na ƙara karya farashin abinci a fadin Nigeriya, zakuji abun masana da waɗanda abun ya shafa suke fadi.

2) Hukumar zabe ta kasa INEC tace akwai barazana ga Demokradiyya yadda aka fara yakin neman zabe da wuri tunkan lokaci yayi. Za muyi nazari dalilin da ya janyo hakan.

3) Hilda Baci, na shirin kafa tarihi a matsayin wacce tafi girka shinkafa jolof mafi yawa a fadin duniya. Ko me irin goyon baya da take samu daga mutanen su yake nufi?

Sai ku biyo mu a cikin shirin namu.

Mubarak Aliyu Sabo Yaro, ne tare da Abokin aiki na Muhammad Bana da Yusuf Modibbo Zubairu zamu kasance daku a cikin shirin.

Sai ku ajiye mana ra'ayoyin ku.

A shirin mu na "Hanjin Jimina" dake zuwa muku a NAS FM 89.9 Yola, a kowace ranar lahadi da misalin karfe 11:00am na safi...
07/09/2025

A shirin mu na "Hanjin Jimina" dake zuwa muku a NAS FM 89.9 Yola, a kowace ranar lahadi da misalin karfe 11:00am na safiya.

A shirin zamu tattauna ne akan labarai kamar haka:

1) Zamu fara ne da tattaunawa kan batun da ya shafi matsalar tsarow a Arewa maso yammacin Nigeriya da kuma har! da aka kai a Bama na jihar Borno, wanda yayi sanadiyar rayuka da dama.

2) Sannan zamu tattauna kan yadda yan adawa a Najeriya s**a yi korafi cewa ana kai musu hare hare a filayen tarukan su.

3) A ƙarshe zaku jimu da tattaunawa da wani matashi a nan jihar Adamawa, mai suna Ja'afar daya kera jirgin sama.

Sai ku biyo mu a cikin shirin namu.

Mubarak Aliyu Sabo Yaro, ne tare da Abokin aiki na Muhammad Bana da Yusuf Modibbo Zubairu zamu kasance daku a cikin shirin.

Sai ku ajiye mana ra'ayoyin ku.

06/09/2025

Bayan kiraye kiraye ya sake zuwa ya yi takara a mazabar M3 dake arewacin jihar Adamawa, Jingi Rufa'i Kwaja, ya magantu.

Sai ku kasance damu a cikin shirin Turmin Danya da zai zow muku a wannan safiyar daga NAS FM Yola, domin jin tattaunawar...
03/09/2025

Sai ku kasance damu a cikin shirin Turmin Danya da zai zow muku a wannan safiyar daga NAS FM Yola, domin jin tattaunawar mu ga waɗannan matasan Hon. Abdulrahman Bapullo Mohammed da Mallam Mohammed Ahmed Marafa da Comr Annas Bala Mohammed sai kuma Hon. Haruna Idris Tafida kan batun da ya shafi matasa yan "Data Boys."

Shirin zai zow muku da misalin karfe 10:00am na wannan safiyar.

Address

Plot 6/7 NAS FM Drive Sangere MAU
Yola
643118

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NAS FM 89.9 YOLA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category