Aura Online TV

Aura Online TV New media television channel that brings the news at your finger tip

24/08/2026

Wauru jabbe saman dam bridge 🌁

20/08/2026

Me ya sa matasa da yawa suke da ilimi amma ba su da aikin yi?”

A yau muna da matasa masu digiri, certificates da ƙwarewa iri-iri, amma har yanzu suna fama da rashin aikin yi. A ganinka, me ke kawo wannan matsalar?”

TAMBAYAR JAMA’A🌍 ME YA FI SA MATASA YAWAN BARIN ƘASAR SU?A — Rashin AikiB — Rashin TsaroC — Rashin Kyakkyawar MakomaD — ...
08/08/2026

TAMBAYAR JAMA’A
🌍 ME YA FI SA MATASA YAWAN BARIN ƘASAR SU?

A — Rashin Aiki
B — Rashin Tsaro
C — Rashin Kyakkyawar Makoma
D — Sha’awar Rayuwa a Ƙasashen Waje
E — DUKANSU

AURA ONLINE TV
Ku faɗi ra’ayinku a comments

07/08/2026

🚨 KADA KA WUCE BA TARE DA KARANTAWA BA!

A yau, mutane da yawa suna neman canji a rayuwarsu… amma kaɗan ne suke da ƙarfin fara canjin.

Tambaya gare ka:
👉 Me ya fi hana matashi samun nasara — rashin kuɗi, rashin dama, ko rashin jajircewa?

💬 Ka faɗi ra’ayinka a COMMENT.

📺 AURA ONLINE TV
✍️ UMAR ISA SABIR

01/08/2026

Second part

01/08/2026

muna fatan sakon zai isa inda ya kamata

22/07/2026

Aura online tv
We are up to date
Stay tune our program will start coming soon

19/07/2026

Relax its aura online tv for you
Breaking news is now closer

Welcome to AURA Online TV! Your destination for quality entertainment, breaking news, inspiring stories, and engaging co...
18/07/2026

Welcome to AURA Online TV! Your destination for quality entertainment, breaking news, inspiring stories, and engaging content. Stay connected, informed, and entertained anytime, anywhere. Welcome to the AURA experience!

Address

Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aura Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category