Adamawa 24/7

Adamawa 24/7 Muryar Jihar Adamawa sa'o'i 24 | Your 24/7 source for Adamawa State news, culture, and updates."

05/08/2026

I got over 30 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉,

barka da safiya ga jama ar adamawa state da ma sauran jahohin mu masu albarka da fatan kowa ya tashi lafiya
04/08/2026

barka da safiya ga jama ar adamawa state da ma sauran jahohin mu masu albarka da fatan kowa ya tashi lafiya

Happy New Month! 💫Barka da shan ruwan sanyin shiga watan August. Ubangiji Allah ya sa mafarkai da burikanmu na alheri su...
01/08/2026

Happy New Month! 💫Barka da shan ruwan sanyin shiga watan August. Ubangiji Allah ya sa mafarkai da burikanmu na alheri su cika a cikin wannan watan.

Barka da Juma'a ga dukkan 'yan uwa Musulmi! Allah Ya sa mu amfana da alkhairai da rahamar da ke cikin wannan babbar rana...
31/07/2026

Barka da Juma'a ga dukkan 'yan uwa Musulmi! Allah Ya sa mu amfana da alkhairai da rahamar da ke cikin wannan babbar rana.

31/07/2026

Dan4ne comedy Tv

Barkanmu da Yau Zuwa Ga Daukacin Al'ummarmu! 👋Muna mika gaisuwa ta musamman da fatan alheri ga kowa da kowa a duk inda k...
30/07/2026

Barkanmu da Yau Zuwa Ga Daukacin Al'ummarmu! 👋Muna mika gaisuwa ta musamman da fatan alheri ga kowa da kowa a duk inda kuke:🏙️ Masu Zama a Birane: Fatan kuna cikin koshin lafiya da gudanar da harkokin yau da kullum cikin nasara.🏡 Masu Zama a Kauyuka: Muna gaishe ku da dumi-dumin ku, fatan kuna cikin kariya da kwanciyar hankali.🌾 Kwararrun Masu Noma: Allah ya albarkaci amfanin gonarku, ya kawo muku babban rabo da albarka mai yawa.🐄 Masu Kokari a Fannin Kiwo: Allah ya tsare muku dabbobinku, ya kuma ninka muku albarkar kasuwancinku.Hadin kanmu da kokarin kowannenmu shi ne tushen ci gaban al'ummarmu. Mu ci gaba da kasancewa tsintsiya daya madaurinki daya! 🤝❤️,

29/07/2026

I got over 500 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉,

jama a ga tambaya cin me wannan a ina ka taba ganin sa me sunan sa,      ゚viralシ
28/07/2026

jama a ga tambaya cin me wannan a ina ka taba ganin sa me sunan sa, ゚viralシ

another weather, in yola city 🏙️ ☁️,
27/07/2026

another weather, in yola city 🏙️ ☁️,

barka da safiya da fatan kowa ya tashi lafiya Allah bamu sa a
27/07/2026

barka da safiya da fatan kowa ya tashi lafiya Allah bamu sa a

Address

Adamawa
Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adamawa 24/7 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share