18/07/2025
Kiwon Lafiya Labaru Rikicin Gaza yayi sanadin mutuwar yara kanana sama da dubu 17,000 yayin da dubu 33,000 kuma s**a jikkata – UNICEF Spread the love Hotunan – UNICEF. Asusun kula da ƙananan yara na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce sama da yara 17,000 ne aka kashe, aka kuma jikkata 33,000 a zirin...