20/08/2026
01 , Yadda Ake Gano Coin Kafin Ya Tashi 🚀
“Kafin ka sake sayen coin bayan ya yi 10X, tsaya!
Ga abubuwan da zaka fara dubawa tun kafin mutane su fara tururuwa.”
Ba wai ganin sabon token kawai ake yi a saya ba.
Ka duba:
liquidity,
trading volume,
market cap,
number of holders,
transactions,
sannan ka bincika ko wasu wallets suna tara token ɗin.