Hafsat usman

Hafsat usman Pray for me when I’m gone

Ataimata Ayi mentioning na account nawa a comment pls.
13/08/2026

Ataimata Ayi mentioning na account nawa a comment pls.

12/08/2026

En kinajin cewa ke kyakkyawa
ce To kije kano kyauta Ake
bada Erinku

12/08/2026

Ya Allah duk ranar da nayi fada da
Yar uwata mace akan namiji Ubangiji
Ka bata nasara a kaina tamun
Shegen duka

12/08/2026

Masu soyayya har takai shekara daya
Kuna kokari
Ni duk wacce na fara bata kai wata
Daya sai ta ruguje HO

11/08/2026

You see ur type Amma A napep har wani neman ragi yake🥺😭😂

11/08/2026

Wato saikaci ka koshi
sannan zaka gane Babu meson ganin bayanka
kamar yunwa

11/08/2026

Why did everything stop 😂

11/08/2026

Ance duk inda mata s**a hadu sai sunyi gulma amma banda waje daya
INANE WAJAN???

10/08/2026

Wani guy nagani a
facebook wai yana neman matar aure wadda zata
Jure yunwa

10/08/2026

Lokacin baya nayi tunanin Mutum na gama degree
Zaiyi kudi a

Address

Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hafsat usman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share