Musa Puti Y

Musa Puti Y ⚽ Football News Marchs
🎤 Hausa Voice Commentary

Shakira da Burna Boy sun fara nishadantar da magoya baya a yayin bude gasar cin kofin duniya ta 2026. 🎶
11/06/2026

Shakira da Burna Boy sun fara nishadantar da magoya baya a yayin bude gasar cin kofin duniya ta 2026. 🎶

11/06/2026

Abun mamaki wani mutum da ya yi.😳

Bugun fenaritin wane dan wasane yafado maka A Rai......?
08/06/2026

Bugun fenaritin wane dan wasane yafado maka A Rai......?

04/06/2026

Zuwan Julián Álvarez Barcelona ba tabbas.❌💔

🚨TA TABBATA: Denzel Dumfries zuwa Real Madrid, HERE WE GO! ⚪✍️🔥An cimma cikakkiyar yarjejeniya, kuma ɗan wasan na shirin...
02/06/2026

🚨TA TABBATA: Denzel Dumfries zuwa Real Madrid, HERE WE GO! ⚪✍️🔥

An cimma cikakkiyar yarjejeniya, kuma ɗan wasan na shirin zama sabon mai tsaron baya na dama na Madrid. 🛡️⚽

(Source: Fabrizio Romano)

Lionel Messi zai buga wasan buɗe gasar FIFA World Cup. 🇦🇷🏆(Source: Gastón Edul)
01/06/2026

Lionel Messi zai buga wasan buɗe gasar FIFA World Cup. 🇦🇷🏆

(Source: Gastón Edul)

01/06/2026

Duk wata kokarin da Kylian Mbappé ya nuna a world Cup.❌💔

31/05/2026

Hansi Flick ya tattauna da Julián Álvarez game da komawar sa FC BARCELONA 💙 ❤️

31/05/2026

Bayan Anthony Gordon yazo saura Julián Álvarez...🤌😁

Ance wannan matashin Dan Wasan ya kafa wani sabon tarihi Amma Aganinku wane tarihi me....??
31/05/2026

Ance wannan matashin Dan Wasan ya kafa wani sabon tarihi Amma Aganinku wane tarihi me....??

Address

Tudun Wada
Yola
6

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa Puti Y posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share