Abban Aisha

Abban Aisha I'm a very simple person

Ko wanene zabin ku..?
05/05/2026

Ko wanene zabin ku..?

Muhawara: Shin waye daga cikin wadannan ‘yan takara da kuke ganin ya fi cancanta da fahimtar matsalolin al’ummar Ngurore?

Wane ne kuke ganin zai iya samar da ingantaccen wakilci domin cigaban yankin?

Ku bayyana mana ra’ayoyinku a comment section — mu ji dalilanku!

’a

28/04/2026

Alhmdllh 🙏

Accept this invitation 🙏
31/03/2026

Accept this invitation 🙏

I've just reached 300 followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏...
31/03/2026

I've just reached 300 followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏🤗🎉

Ina mika sakon godiya ta musamman ga daukacin mambobin    bisa amincewa da s**a yi min da kuma zaben da s**a yi min a ma...
15/02/2026

Ina mika sakon godiya ta musamman ga daukacin mambobin bisa amincewa da s**a yi min da kuma zaben da s**a yi min a matsayin na wannan gidauniya mai albarka.

Wannan mukami babbar dama ce da nauyi a gare ni. Ina daukar wannan amana da muhimmanci, kuma nayi alkawarin yin aiki tukuru, da gaskiya da rikon amana, domin ganin gidauniyar nan ta kara samun cigaba da kuma cimma manufofinta na taimakon al’umma.

Ina rokon goyon bayanku da shawarwarinku a kowane lokaci, domin hadin kai shi ne ginshikin nasara.

Allah ya saka da alheri, ya ba mu ikon sauke wannan nauyi yadda ya kamata.

Na gode sosai. Abban Aisha Secretary...✍️

15/02/2026

I got over 20 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Babangida Adamu, Itz A Kwaro, Cmrd Abuba...
23/01/2026

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Babangida Adamu, Itz A Kwaro, Cmrd Abubakarsahabo Sadiq Hosere, Dahiru Bello, Naziru Sani, Yusuf Isa

Address

Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abban Aisha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share