Na munhaminnah tv

Na munhaminnah tv Fatan alhkairi ga masoya

Inason mai son imamu hussain ko kafiri ne ina qin mai qinshi ko a ka aba yake kwana 👌Labbaika ya hussain😭😭😭Sakon sayyada...
05/07/2025

Inason mai son imamu hussain ko kafiri ne ina qin mai qinshi ko a ka aba yake kwana 👌Labbaika ya hussain😭😭😭
Sakon sayyada FATIMA TA BATUL
@ Na munhaminnah tv by-Shu'aibu Na Munhaminna

Yayin da Saudiyya ke shirin gudanar da jana’izar ɗaya daga cikin fitattun ‘yan kasuwa na Najeriya, marigayi Alhaji Aminu...
30/06/2025

Yayin da Saudiyya ke shirin gudanar da jana’izar ɗaya daga cikin fitattun ‘yan kasuwa na Najeriya, marigayi Alhaji Aminu Ɗantata, sarakunan Kano biyu Khalifa Muhammadu Sanusi II da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero sun isa ƙasar domin halartar wannan jana’iza ta tarihi.

A cewar wasiyyar marigayin, Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ne ya k**ata ya jagoranci masa Sallar Jana’iza. Sai dai kuma, tuni Khalifa Sanusi II ya isa ƙasar Saudiyya tare da tawagar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, a matsayin Sarkin Kano bisa sabuwar nadin da gwamnatin jihar ta yi masa.

Yanzu dai ana kallon yadda za a gudanar da jana’izar a gobe Talata, tare da tambayar da ke yawo a zukatan mutane: a gaban hukumomin Saudiyya, wane daga cikin su biyu ne zai amsa sunan “Sarkin Kano”?

Wannan lamari na ci gaba da janyo mahawara da jan hankali a fagen siyasa da al’ada, musamman ganin irin mutuncin da ake baiwa matsayin Sarki a ƙasashen Larabawa.

Allah yasa mudace

Na munhaminnah tv
By:- Shu'aibu Na Munhaminna✍️

Inna lillahi Wa inna ilaihir Raji'unAllah ya yiwa dattijon Arziki Kuma Attajirin dan Kasuwa Alhaji Aminu Dantata Rasuwa....
28/06/2025

Inna lillahi Wa inna ilaihir Raji'un

Allah ya yiwa dattijon Arziki Kuma Attajirin dan Kasuwa Alhaji Aminu Dantata Rasuwa.

Dantata yana ɗaya daga cikin mutum mafi arziki a nahiyar Afrika,

ya rasu a Haɗaɗɗiyar kasar Daular Larabawa bayan fama da rashin lafiya.

Ya rasu yana da shekaru 94, ya kuma bar matansa da ƴaƴa da jikoki da dama.

Muna Rokan Allah yagafarta masa Amin

ZinariyaInna lillahi Wa inna ilaihir Raji'un

Allah ya yiwa dattijon Arziki Kuma Attajirin dan Kasuwa Alhaji Aminu Dantata Rasuwa.

Dantata yana ɗaya daga cikin mutum mafi arziki a nahiyar Afrika,

ya rasu a Haɗaɗɗiyar kasar Daular Larabawa bayan fama da rashin lafiya.

Ya rasu yana da shekaru 94, ya kuma bar matansa da ƴaƴa da jikoki da dama.

Muna Rokan Allah yagafarta masa Amin

Shu'aibu Na Munhaminna

LITTAFIN QAWA'IDIhalqa ta daya (1)Daga:- DARUL-FIQHI بِسْـمِ اِللَّهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِDa sunan Allah Mai rahama ...
16/06/2025

LITTAFIN QAWA'IDI
halqa ta daya (1)
Daga:- DARUL-FIQHI
بِسْـمِ اِللَّهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ

Da sunan Allah Mai rahama Mai jinkai

وَصَلَّى اللَّهُ عَلَى النَّبِيِّ الْكَرِيمِ
Kuma Allah yayi salaati ga'Annabi mai daraja

هَذِهِ الْعَقَائِدُ التَّوْحِيدِيَّةُ أَوَّلُهَا
Wa'yannan su ne akidodin tauhidi na farkonsu:

الْْوُجُودُ: وَاجِبَةٌ لِلَّهِ تَعَالَى،
Samuwa: Waajibaace ga'Allah Maɗaukakin sarki

وَهَذِهِ هِيَ النَّفْسِيَّةُ،
kuma wannan itace nafsiyya

وَالْْقِدَمُ: وَاجِبَةٌ لِلَّهِ تَعَالَى،
Da dawwama (rashin farko) Waajibaace ga'Allah Maɗaukakin sarki

وَالْبَقَاءُ: وَاجِبَةٌ لِلَّهِ تَعَالَى،
Da wanzuwa Waajibaace ga'Allah Maɗaukakin sarki

وَالْمُخَالَفَةُ: وَاجِبَةٌ لِلَّهِ تَعَالَى,
Da saɓawar k**anni Waajibaace ga'Allah Maɗaukakin sarki

وَالْقِيَامُ بِالنَّفْسِ وَاجِبَةٌ لِلَّهِ تَعَالَى،
Da tsayuwa daraayuwa (ma'ana wadatuwa da kai "Allah madaukakin sarki ya wadatu da kanshi baya bukatar komai a gurin kowa!!! " ) Waajibaace ga'Allah Maɗaukakin sarki

وَالْوَحْدَانِيَّةُ: وَاجِبَةٌ لِلَّهِ تَعَالَى
Da kaɗaituwar mulki Waajibaace ga'Allah Maɗaukakin sarki

وَهَؤُلاَءِ هُنَّ السَّلْبِيَّةُ
Kuma wa'yannan Sune Salbiyya
Zamu dakata anan sai sati mai zuwa
Domin samun cigaban karatun shiga wadannan shafukan👇👇👇
👇
https://www.facebook.com/profile.php?id=100084384548383

Ko kuma ku shiga group dinmu Mai Suna DARUL-FIQHI
https://facebook.com/groups/2431835490309513/

Domin karin Bayani Ko shawara ko gyara👉📞08089811564
Shu'aibu Na Munhaminna.✍️

 "KASANCEWAR KA MAI BIYAYYA GA WANDA BAKA SAN INDA YA NUFA BA.""ALAMA CE DA TAKE NUNA BAKA SAN CIWON KAN-KA BA,"Domin ci...
01/05/2025



"KASANCEWAR KA MAI BIYAYYA GA WANDA BAKA SAN INDA YA NUFA BA."

"ALAMA CE DA TAKE NUNA BAKA SAN CIWON KAN-KA BA,"
Domin cigaba da binshi acikin wannan hali zai iya janyo maka mummunar faɗuwa !"

Shu'aibu Na Munhaminna✍️



01/05/2025

Mutun abin tsoron ne karka sake ka mikawa mutum al, al'amurran ka 100%
-Shu'aibu Na Munhaminna

06/03/2025

Ramadan 2025 Day 6

Shekaru Basa Ta6a mai maita Kansu 😭Sbd Haka Babu Dalilin Da Zaisa ka tsaya Kana 6ata lokachinka a banza 🤔Kana baƙin chik...
04/02/2025

Shekaru Basa Ta6a mai maita Kansu 😭Sbd Haka Babu Dalilin Da Zaisa ka tsaya Kana 6ata lokachinka a banza 🤔Kana baƙin chiki ko Hassada Da cigaban Da Allah ya bawa waninka,

ko ka Tsaya kana nuna ƙiyayya Da wasu 🤔Daga cikin mutanen Da kake mu'amala ta yau da kullum Dasu ✍️

Shawara~👇
Abu mafi Datechewa Da zakayi shine ,ka zamo Me Sakin fuskarka ko da yaushe ta kasance cikin murshi Da fara'a 😅Da kuma Saurin yin Yafiya Ga Mutane 🤗
Shu'aibu Na Munhaminna
Shu'aibu Khalifan Munhaminna Zaria
Shu'abu na munhaminnah tv


#

Masarautar Gidan Igwai ta dakatar da Usman Umar wanda akafi saninsa da (SOJA BOY) daga sarautar Yariman Gidan Igwai.A ce...
03/02/2025

Masarautar Gidan Igwai ta dakatar da Usman Umar wanda akafi saninsa da (SOJA BOY) daga sarautar Yariman Gidan Igwai.

A cewar Takardar Sanarwar ta bayyana wasu abubuwa da masarautar tayi nazari ta dakatar da shi daga sarautar Yariman Gidan Igwai.

A cewar Sanarwar 'An samu bidiyon sa yana aikata abubuwan da s**a sabawa addini, al’ada da dabi’un mutanen Gidan Igwai. Bisa wannan dalili ne masarautar ta yanke hukuncin dakatarwa tare da tsige shi daga sarautarsa.

Hakazalika Sanarwar ta bayyana irin yadda Al’ummar yankin su yi tir da wannan dabi’a kuma sun nesanta kansu daga wannan abu mara kyau. Da tsohon basaraken yake aikatawa a wakokinsa.

Daga karshe masarautar tayi nasiha ga tsohon basaraken akan yaji tsoron Allah ya rungumi dabi'u irin na karantarwar addinin Musulunci.

Kamar yadda sanarwa mai dauke da saka hannun
Alh. Abubakar Marafa daga Ofishin Marafa Sarkin Adar, Gidan Igwai ta bayyana

28/03/2023
A daidai wannan wurin manzon Allah saw ya daure Buraqar sa a masallacin Qudus ranar Isra'i da Mi'iraji. Dan kaunar da ka...
20/03/2023

A daidai wannan wurin manzon Allah saw ya daure Buraqar sa a masallacin Qudus ranar Isra'i da Mi'iraji. Dan kaunar da kakewa Annabi kar ka wuce ba kayi sharin ba...👇👇👇👆👆👆

19/03/2023

Itadai wuta kunnata babu wahala Amma idan ta k**a kasheta sai dubu ta taru
🐦Kukan kurciya 🐦

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Na munhaminnah tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Na munhaminnah tv:

Share