Ralhus

Ralhus Content Creator

16/09/2025

Balaraben Gwamna Ya Maida Dukiyar Kano Kamar Ruwan Shayi.

Lovely pictures
16/09/2025

Lovely pictures

16/09/2025

Assalamu Alaikum Barkan Mu Da Safiya Dafatan Muntashi Lfy Allah Y Bamu Alkhairan Dake Cikin Wannan Rana Ya Karemu Da Sharrin Dake Ciki

20/08/2025
18/08/2025

Duk Mantuwarka Karka Manta da Abu Hudu 1 Mutuwa 2 Kwanciyar Kabari 3 Hisabi 4 Makoma

15/08/2025

Idan alamar monetization ta kusa akwai abubuwa da zaka iya gani a Professional Dashboard naka:

Abubuwan da zaka fara gani πŸ‘‡

24/07/2025

πŸ’―π—Ÿπ—˜π—§'𝗦 π—šπ—₯𝗒π—ͺ π—§π—’π—šπ—˜π—§π—›π—˜π—₯β€οΈπŸ’―
πŸ’“π—‘π—’ π—–π—›π—˜π—”π—§π—œπ—‘π—šπŸ™πŸ’―π—–π—’π—¨π—‘π—§ π— π—˜ π—œπ—‘σ±’
🫡𝐟𝐨π₯π₯𝐨𝐰 𝐦𝐞 πŸ’—
πŸ“π–π«π’π­πž ππ¨π§πžβœ…
πŸ’₯π“π‘πžπ§ 𝐈 𝐰𝐒π₯π₯ 𝐟𝐨π₯π₯𝐨𝐰 π›πšπœπ€ βœ”οΈπŸ’―

23/07/2025

Abun Mamaki Kuma Suna Zaune A Nigeria Hankalinsu Kwance😒

Wlh Wannan Bawan Allah n Yana kokari sosai a irin Wannan Yanayin Da Talaka Yake Ciki Kabiru Amadu  Salamu Alaikum.Yau ch...
08/08/2024

Wlh Wannan Bawan Allah n Yana kokari sosai a irin Wannan Yanayin Da Talaka Yake Ciki

Kabiru Amadu Salamu Alaikum.

Yau chikin ikon Allah mun chi gaba da ganawa da Alumma daban daban, inda muka gana da wakilan mu da ke rika muna aiki na chikin unguwanni daban daban, muka tattauna mukaji kuma minene korafe korafen Alummar yankunan su, da kuma abubuwan da zamuyi a kowa ne bangare.

Bayan mun kammala sannan kuma Muka rabamusu kayan Abinchi.

Mungana da kungiyar Head teachers na makaruntun mu na primary schools Gusau da Alumma daban daban, da kungiyoyi, da Masu neman takarkaru na karamar hukuma da na kansiloli.

Bayan nan mun fita mun kai ziyarar taaziyar rasuwar wasu bayin Allah da gaisuwar rashin lapia a gidaje kamar haka;-

1. Gidan iyalan Marigayi Dr salisu sadi tsafe a FCET Quaters inda mukayi taaziyar rasuwar shi.

2. Gidan su Sayyida Hadiza Sadauki inda mukayi taaziyar rasuwar mahaifinta.

3. Gidan Alh Musa Mallaha a Motorgage inda mukayi Taaziyar rasuwar Dansa da Barayi s**a halbe

4. Gidan Mahaifan Zayyanu Zakariya Mai Hatsi a Sabon Fegi inda mukayi taaziyar Rasuwar shi.

5. Gidan Bello Dakin Gari a Damba inda mukayi taaziyar Rasuwar Dan Dan shi.

6. Mun duba Arma a unguwar Tudun Faila daya daga chikin matasan mu da yasamu Hadarin mota ya karye a kafa

7. Mun duba Ali Maza a Tudun Faila wanda yan saresare s**a sassare har s**a chire mishi kafa.

8. Sai Majalisar Motorgage inda na tsaya muka gaisa da su kuma s**a bani shayi na sha.

Bayan mun dawo da dare kuma mun amshi bakunchi Kungiyar Dalibai ta Makarantar Sch. Of Nursing dake Gusau, da kuma gamayyar kungiyar Kansiloli na jihar Zamfara suma sun kawo mani ziyari har s**a bani award ta girmamawa.

Ina godiya ga dukkan wanda yazo, Dafatar kowa ya koma gida lapia.

Allah shi yabbamu
Allah mungode.

Hon kabiru Amadu Mai Palace
MHR Gusau/Tsafe federal constituency
Zamfara State
7th Aug 2023.

09/05/2024

Duk wanda ya Rike Allah T**a Bayada sauran matsala, Karike Allah ka Qara Daukaka,Kabi Allah Alkhayri ya bika.

02/04/2024

PUBLIC ANNOUNCEMENT!!!
It has been noticed of late that invisible pornographic videos are published in peoples profiles without their knowledge.
The owner of the page doesn't see the immoral post, but others do and it appears as if it were an authentic publication that you had made! They post their comments as if they were you...
Please, if something as such happens on my page, notify me immediately. Out of respect for EVERYONE, as well as my integrity, I distance myself from such publications.
Kindly copy and paste on your page. Together it is time for these promoters of evils to be exposed and kicked out. THANK YOU.

Address

Kano
Zamfara

Telephone

+2348155982285

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ralhus posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ralhus:

Share