Garbawa

Garbawa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Garbawa, Digital creator, Kaura-Namoda, Zamfara.

29/03/2023
21/03/2023

DUK ABUNDA ALLAH YAYI DAI DAI NE

ZAMFARA DAUDA NE SABON GWAMNA

12/03/2023

Alhmdlh๐Ÿ™
Allah yace idan kun Gode zan kara muku

"Rayuwa bata zuwa a yadda ka yi zato, ka godewa Allah a duk yadda rayuwa tazo maka, idan kafi wani, wani yafi ka". ALHAM...
12/03/2023

"Rayuwa bata zuwa a yadda ka yi zato, ka godewa Allah a duk yadda rayuwa tazo maka, idan kafi wani, wani yafi ka".

ALHAMDULILLAH ALA KULLU HALIN.

28/11/2022

LAHIRA BABU LAUYA๐Ÿ˜ฑ

22/11/2022

Film din Alaqa mu yanzu Sunma cire muna Sonsa Haba Tsawon Wata daya Shiru

15/11/2022

Allah yahada mu da Manzon Allah

10/11/2022

Ya Allah kana ganin Halinda kasarmu Nigeria take mundane mayar da lamarinmu garek Kazabar muna shugaba na Kirki

06/11/2022

APC Bazata kai labari ba 2023 da yardar Allah

31/10/2022

Annabi S๐Ÿ’šA๐Ÿ’šW dai zaka bi da Runtsen ido baka Halaka ba

29/10/2022

Sau da yawa Abu mai kyau ko marar kyau yakan Sameka Saboda kayi fatanshi ga Dan uwanka
Muzanki ftn Alheri ga mutane

29/10/2022

Bazaka iya tsallake Abunda Allah yatsaro maka ba

We're together with you Oga Dino
25/10/2022

We're together with you Oga Dino

The hand of God is unstoppable

Wasu kana yimusu kallon Qasqanci Anan Duniya Amma  bakasan Matsayin suba   Gurin Allah   Sai ka Hadu dasu Farfajiyar Qiy...
24/10/2022

Wasu kana yimusu kallon Qasqanci Anan Duniya Amma bakasan Matsayin suba Gurin Allah Sai ka Hadu dasu Farfajiyar Qiyama๐Ÿ™€
Ya Allah kahanamu Wulaqanta bayinka,
Kuma Gobe Qiyama kasa manzon Allah S๐Ÿ’œA๐Ÿ’œW yacecemu๐Ÿ™

Deejatu Ko dan Sunanki irin na uwarmu Matar manzon Allah S๐Ÿ’œA๐Ÿ’œW Dole mu Qauna ceki
23/10/2022

Deejatu Ko dan Sunanki irin na uwarmu Matar manzon Allah S๐Ÿ’œA๐Ÿ’œW Dole mu Qauna ceki

๐Ÿ˜‡ I appreciate you โœŠ๐Ÿฝ

Allah yakarama malam lfy da imani๐Ÿ™
23/10/2022

Allah yakarama malam lfy da imani๐Ÿ™

23/10/2022

S๐Ÿ’œA๐Ÿ’œW๐Ÿ™

Address

Kaura-Namoda
Zamfara

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347064547324

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Garbawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share