
22/03/2024
for Amal Umar. Ya kamata shuwagabanni da masu fada Aji na wannan masa’anta su saka baki, Domin nemawa Abokiyar sana’armu Amal Umar hakkinta. Wannan shine kadai Abinda zaikara musu kima da mutunci a Idanuwan duk wani mutum dake karkashinsu. Acikinmu da akwai masu damar maki kala kala dazasu iya amfani ita wajen taimakata mata ta fita daga wannan hali da take aciki. Wanda ma baida halin yin wani Abu ya dauki hotonta ya rubuta justice for Amal har sakon yaje gurin wadanda zasu iya taimaka mata. Wannan shine taimakon da duk wani dan wannan masa’anta zaiyi mata. KUSANI DAI ADUNIYA AKE TAIMAKON JUNA A LAHIRA KUWA KOWA TA KANSA YAKE. Allah yasa mudace