08/06/2026
Daya daga cikin jiga-jigan jam'iyyar adawa ta ADC a jihar Katsina kuma Sakataren kwamitin masu ruwa da tsaki da kwamitin koli na jam'iyyar a jihar, Hon. Babangida Ibrahim Talau ya ce da amincewar duka 'yan takarar su na Gwamna aka tsaida Sanata Babba Kaita
Cikakkiyyar firar na nan tafe.. 🤝