Jushin Gari Zaria Update

Jushin Gari Zaria Update Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jushin Gari Zaria Update, News & Media Website, Jushin Gari, Zaria.

Gobe In sha Allaah za'a fara azumin watan Ramadan mai Albarka Allaah swt ya sa damu duk Alkhairi dake ciki
17/02/2026

Gobe In sha Allaah za'a fara azumin watan Ramadan mai Albarka

Allaah swt ya sa damu duk Alkhairi dake ciki

13/01/2026

Assalamu Alaikum

'yan uwa masu Albarka na wannan gida ina muku fatan Alkhairi da fatan mun tashi lfy.

Ga wata dama guda biyu

1. Mune neman wanda ya karanta Public Health Dan Jushi wata dama ce kuma nan da hours biyu kadai aka bamu.

2. Wadanda s**a gama primary zasu JSS 1 ko wanda ya fara JSS rashi ya hana shi cigaba.

Su tuntube Ni a wannan number 08067317021 kadai

Karin bayani: Don Allaah duk wanda yasan baya cikin wadannan abu guda biyu karya kirani.

This is a programme that the Federal Government under the Federal Ministry of Youth and Development (FMYD) will implemen...
10/12/2025

This is a programme that the Federal Government under the Federal Ministry of Youth and Development (FMYD) will implement to train young people on how to process all kinds of waste materials that can be recycled such as glass, paper, cartons, metals, plastics, tyres, fabrics, batteries, and electronic waste into useful products that can become a source of income

May God grant success



https://wastetowealth.fmyd.gov.ng

Follow the JUSHIN GARI UPDATE channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaBtTSc59PwP8u81iM1b

DISBURSEMENT OF YEIDEP GRANTDear YEIDEP (Batch A, B, C) BeneficiariesThe YEIDEP grant disbursement for Batch A will offi...
14/10/2025

DISBURSEMENT OF YEIDEP GRANT

Dear YEIDEP (Batch A, B, C) Beneficiaries

The YEIDEP grant disbursement for Batch A will officially commence on 20th of October, while disbursement for Batch B and C will commence on 25th and 30th respectively.

Be informed that each batch holds a total of 2 million (2,000,000) applicants, with a grand total of 6 million (6,000,000) applicants from all batches.

Approved beneficiaries will receive between N100,000 and N500,000, depending on project type and scale.

Thank you for your attention to this matter.

Join our Whatsapp channel link 👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaBtTSc59PwP8u81iM1b

List din RRR Kwarbai A ward Jushin Gari Zaria Update El-Maude Ahmad Ahmad El-Maude @
13/10/2025

List din RRR Kwarbai A ward

Jushin Gari Zaria Update
El-Maude Ahmad
Ahmad El-Maude

@

Aikin titin da ratso cikin wannan unguwa namu na Jushi, daga bakin New Jos Road zuwa Muhammadu Jumare Road na ci gaba da...
09/10/2025

Aikin titin da ratso cikin wannan unguwa namu na Jushi, daga bakin New Jos Road zuwa Muhammadu Jumare Road na ci gaba da gudana, yafi aikin baya kyau amma duk da haka akwai matsaloli a wannan aiyukka musamman hanyoyin kwalbatocin basu da nagarta kwata - kwata.

27/09/2025

InnalillahiWa'inna Ilaihir Rajuoon

Allah yayi ma Adamu Garba rasuwa yau In Sha Allaah za'ayi mishi Jana'iza gobe da Karfe 9:00am na (safe).
Wurin gidan Massaro

Adamu yana daya daga cikin masu bamu shawara a social media platforms din wannan unguwa, lallai munyi rashi sosai

Allaah yajikan shi da rahama, Allaah swt ya kyautata namu bayan nashi, Allaah swt yajiqan magabatan mu baki daya.

Jushin Gari Update

Address

Jushin Gari
Zaria
810241

Telephone

+2347031601333

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jushin Gari Zaria Update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share