08/04/2026
🔥 KA TAƁA JIN GASKIYA BA TARE DA TSOHON RA'AYI BA?
A wannan page ɗin, ba mu zuwa da surutu kawai — muna zuwa da: ✔️ Gaskiyar siyasa
✔️ Labarai masu zurfi
✔️ Tattaunawa masu bude ido
✔️ AI & Tech da ke sauya rayuwa
Idan kana son ka fahimci abin da ke faruwa a Najeriya da duniya baki ɗaya — wannan shine wuri naka!
👉 Ka danna FOLLOW yanzu
👉 Ka gayyato abokanka
👉 Ka kasance cikin masu sanin abin da ke faruwa kafin kowa
💬 Ka fada mana a comment: Wane irin topic kake son mu tattauna gaba?