Albaniy TV

Albaniy TV Satellite: Amos 17 degré Est
Frequency: 12216
Polarity: Horizontal
Symbole: 30000

Albaniy TV - Kainuwa dashen Allaah 🌍🌏🌎
(2)

02/10/2025

SHIRYE-SHIRYEN MU NA YAU 02-09-2025 (LIVE)


الدورة الطبية عن بعد بسم الله الرحمن الرحيم السلام عليكم ورحمة الله وبركاته فتح المنان FATHUL MANNAAN MULTIPURPOSE LTD W...
04/09/2025

الدورة الطبية عن بعد
بسم الله الرحمن الرحيم
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
فتح المنان
FATHUL MANNAAN MULTIPURPOSE LTD

WANNAN CIBIYA MAI SUNA A SAMA NA FARINCIKIN GAYYATAR DAUKACIN AL'UMMA WAJEN GAGARUMAR DAURA AKAN KIWON LAFIYA TA YANAR GIZO WATO : ( ONLINE DAURA ) WADDA ZATA GUDANA KAMAR HAKA :

LITTAFIN DA ZA'A GABATAR DA DAURA AKANSHI:
الكنز الثمين من الطب الاغريقي القديم ، لمؤلفه: دكتور يحي محمد الشريحي ، حفظه الله ورعاه ،
Don neman Karin bayani ku tuntubi wannan lambar 08160463130 ta WhatsApp

https://forms.gle/tNSVsExSPLu3nBQj9

09/08/2025

Zaku iya cigaba da kallon karatuttuka da ake gabatarwa a masallaci Albaniy na DaarulHadithisSalafiyya a page din mu na DHSN

03/08/2025

Malamai daga Najeriya sun hada da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Sheikh Nazifi Inuwa Allah ya bada ikon zuwa Ameeen

30/07/2025

011 Sifatus Sallah
(Ɗora Hannu a kan Ƙirji)

Daga: Daarul Hadeethis Salafiyyah, Zaria-Nigeria
(KAINUWA DASHEN ALLAAH)

Gabatarwar: Abu Uwaisat, Muhammad AbdulQādir Sheethu

27/07/2025

AFIIC international academy Borno
Hausa version

Dr. Jameel Muhammad Sadis zai baƙunci cibiyarmu ta Daarul Hadeethis Salafiyyah yau Lahadi in Sha Allah
27/07/2025

Dr. Jameel Muhammad Sadis zai baƙunci cibiyarmu ta Daarul Hadeethis Salafiyyah yau Lahadi in Sha Allah

27/07/2025

Sifar yadda ake ɗora Hannun dama akan na Hagu akan ƙirji

Address

Gaskiya Road
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Albaniy TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Albaniy TV:

Share

Category