Nubapoly FM 91.3 ZARIA

Nubapoly FM 91.3 ZARIA This is the official Nubapoly FM Zaria page

A one-week warning strike is set to take place from June 16 to June 20, 2025, after a two-week ultimatum issued on May 2...
15/06/2025

A one-week warning strike is set to take place from June 16 to June 20, 2025, after a two-week ultimatum issued on May 29 expired on June 13 without resolution.

The Joint Union of Tertiary Institutions has announced the strike over unmet demands regarding salary structure and retirement age for non-teaching staff.

According to Comrade U.S. Suleiman, chairman of JAC NBPZ, the union's leadership has been acting within the mandate granted by Congress, reaffirming their collective resolve.

The union remains united and resolute in their commitment to the struggle, emphasizing that authority rests with the Congress, which has made a clear and definitive decision.

The strike follows the expiration of the ultimatum, which was issued due to the government's failure to meet the union's demands. The union's leadership has formally communicated their decisions to the government, and stakeholders are eagerly awaiting a resolution to the impasse.

As the strike dates approach, it's clear that the union is prepared to take a stand for their rights. The outcome of the strike will likely have significant implications for the tertiary institutions and the government.

With the union's determination and solidarity, it remains to be seen whether the government will respond to the union's demands or if the strike will proceed as planned.

NUBAPOLY sun yi barazanar shiga  yajin aiki.Kwamitin haɗin gwiwar ƙungiyoyin ma’aikata na Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta ...
31/05/2025

NUBAPOLY sun yi barazanar shiga yajin aiki.

Kwamitin haɗin gwiwar ƙungiyoyin ma’aikata na Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Nuhu Bamalli da ke Zariya, ya bai wa Gwamnatin Jihar Kaduna wa’adin makonni biyu domin cika buƙatunsu, ko kuma su tsunduma yajin aiki.

Daga cikin buƙatun da ƙungiyoyin ke nema akwai aiwatar da sabon tsarin albashi da yakamata ga ma’aikatan ilimi da na gudanarwa a makarantar.

A yayin wani taron manema labarai da aka gudanar a Zariya ranar Alhamis,jim kaɗan bayan taron ma'aikatan makarantar, Shugaban kwamitin, Comrade Usman Shehu Suleiman, wanda kuma shi ne shugaban kungiyar ASUP reshen NUBAPOLY, ya bayyana cewa ma’aikatan makarantar har yanzu suna karɓar albashi ne a tsarin CONTAINS, wanda aka daina amfani da shi tun daga shekarar 2012.

Ya ce sun nemi a sauya tsarin zuwa CONPCASS, wanda ake amfani da shi a sauran kwalejojin kimiyya da fasaha da kuma na koyar da malamai a Najeriya.

“Lokacin taron da muka yi da Gwamna Uba Sani a ranar 17 ga Disamba, 2024, ya yi alkawarin cewa zai sauya tsarin albashin nan zuwa CONPOCASS kafin karshen zangon farko na 2025. Amma har yau ba a aiwatar da komai ba,” in ji shi.

Comrade Suleiman ya ƙara da cewa sun kai ƙarshe wajen haƙuri, don haka s**a yanke shawarar bayar da wannan wa’adin, wanda zai fara aiki daga 31 ga Mayu zuwa 13 ga Yuni.

“Idan har gwamnati ta kasa cika buƙatunnan kafin 13 ga watan Yuni, za mu shiga yajin aiki na gargadi daga 16 zuwa 20 ga watan Yuni, sannan daga baya mu shiga yajin aiki na sai baba ta gani,” in ji shi.

Shima a nasa bangaren, Comrade Abubakar Aliyu-Shika, shugaban kungiyar NASU reshen makarantar, ya ce tun shekarar 2009 suke fafutukar ganin an inganta albashin ma’aikata.

“Mun yi yarjejeniya da gwamnati sau da dama, amma sai dai a dinga sa hannu kawai ba tare da aiwatarwa ba, kullum sai an ce babu kuɗi. Yanzu haka ma’aikatan makarantar sun haura dari tara (900), kuma gwamnati ta dauki sabbin ma’aikata 500, wanda ke nuna cewa akwai ci gaban kudi,” in ji shi.

Yayin zantawar Nubapolyfm da wani malami a makarantar, Mallam Elyasar Ahmad, ya bayyana cewa wasu malamai na karbar albashi ƙasa da ₦64,000 a wata.Ya ƙara da cewa za ka ga ma'aikaci yayi shekaru yana aiki,amma albashin shi ba zai iya kai mai sati ba, wanda ya ce abin ban haushi ne.

Ƙungiyoyin kuma suna buƙatar gwamnati ta aiwatar da dokar da ta ba da damar yin ritaya na shekara 65 ga ma’aikatan da ba na koyarwa ba, kamar yadda ake yi a sauran kwalejojin gwamnati.

A wani bincike da kafar Nubapolyfm tayi,ta gano irin lalacewar wasu azuzuwa,rashin wadatattaciyar wutar lantarki da ruwa ,da kuma tsananin ƙarancin albashi da bai kaiwa sati biyu ya ƙare,wanda hakan ke sa wasu Malaman ke komawa wasu makarantu ko ma'aikatu don samun sauƙin rayuwa.

NUBAPOLY STAFF UNIONS ISSUE ULTIMATUM, THREATEN STRIKEThe Joint Action Committee of staff unions at Nuhu Bamalli Polytec...
31/05/2025

NUBAPOLY STAFF UNIONS ISSUE ULTIMATUM, THREATEN STRIKE

The Joint Action Committee of staff unions at Nuhu Bamalli Polytechnic, Zaria, has given the Kaduna State Government a two-week ultimatum to address their long-standing demands or face imminent industrial action, according to a press briefing held on Thursday.

The unions are demanding an improved and updated salary structure for both academic and non-academic staff.

Comrade Usman Shehu Suleiman, Chairman of the Joint Committee and ASUP NUBAPOLY branch, expressed deep concern over the continued use of the obsolete Consolidated Tertiary Institution Salary Structure (CONTISS), which has remained unchanged since 2012. The unions are pushing for a transition to the more appropriate CONPOCASS salary frameworks.

If the government fails to act within the given timeframe (May 31 to June 13), the unions will commence a one-week warning strike from June 16 to 20, which may be followed by an indefinite strike, Comrade Suleiman stated.

Comrade Abubakar Aliyu-Shika, Chairman of the NASUP branch, noted that the push for salary reviews dates back to 2009 and challenged the government's claim of limited funds, adding that recently about 500 new staff were recruited.

According to Mallam Elyasaar Ahmad, a lecturer at the Polytechnic, some lecturers earn as little as ₦64,000 per month, which is insufficient to sustain a family for a week.

The unions are also advocating for a 65-year retirement age policy for non-academic staff.

In a separate investigation by NUBAPOLYFM, several challenges affecting academic activities at the institution were uncovered, including unconducive classrooms and offices, inadequate learning materials, and poor access to water and electricity across campus. These issues further exacerbate the difficulties faced by staff and students.

HOD Strategic Communication presenting award
10/05/2025

HOD Strategic Communication presenting award

Special Guest of honour
10/05/2025

Special Guest of honour

06/05/2025
It's Today and it has even started, So if You are around the School You can directly Come to (the Twins theatre Engineer...
24/04/2025

It's Today and it has even started, So if You are around the School You can directly Come to (the Twins theatre Engineering) Now

See you soon 💗☺️

.3zaria

06/08/2024

Hope everyone is safe.
Be vigilant & responsible!

Breaking News
01/05/2024

Breaking News

To the finals 🎉🎉🎉🎉🎉🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬  |
07/02/2024

To the finals

🎉🎉🎉🎉🎉🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

|

Address

Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nubapoly FM 91.3 ZARIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category