M.DAHA cloting

M.DAHA cloting Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from M.DAHA cloting, Digital creator, 110 limancin iya, Zaria.

muna godiyaRahmaAbdulmajid
04/02/2026

muna godiya
RahmaAbdulmajid

Allah Ya Bamu Nasara Bijahi Khairul Alamina
03/02/2026

Allah Ya Bamu Nasara Bijahi Khairul Alamina

Ga jerin sunayen da akasaki namasu hannu a juyin mulki kuma basu nan KHALIPHA allah kaɗaura mu akansu susake KHALIPHAShe...
03/02/2026

Ga jerin sunayen da akasaki namasu hannu a juyin mulki kuma basu nan KHALIPHA allah kaɗaura mu akansu susake KHALIPHA
Sheikh Hafram Khaleel
Cheikh Baye Itz J Chindo

07/12/2025
Maulana anace anata hutawa anyi aiki Allah yasaka maku da alkairi
07/12/2025

Maulana anace anata hutawa anyi aiki Allah yasaka maku da alkairi

KHADIMUL QUR'AN AN KWANTA DAMAAllah Madaukakin Sarki ya karbi rayuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi bayan ya haura shekaru ...
27/11/2025

KHADIMUL QUR'AN AN KWANTA DAMA

Allah Madaukakin Sarki ya karbi rayuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi bayan ya haura shekaru dari a duniya

Allahu Akbar, Khadimul Qur'an an kwanta dama, ya rasu a cikin daren yau alhamis, hakika Malam ya yiwa Qur'ani hidima

Allah Ya jikansa da rahama, Ya yafe masa kura-kuransa

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJ'UNAllah yayiwa Hajiya Talatu (Zainab) rasuwa, ƙanwar maulana Sheikh Sani Khalifa Zariya....
25/11/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJ'UN

Allah yayiwa Hajiya Talatu (Zainab) rasuwa, ƙanwar maulana Sheikh Sani Khalifa Zariya.

Za'ayi jana'izar ta da ƙarfe 2:30 na rana a masallacin juma'a na gwaje-gwaje, Zariya.

Allah ya jikanta, ya gafarta mata amin...

Idan aka tsare zuciya daga hassada, aka tsaftace hali daga riya, aka tsarkake harshe daga cin zarafi da maganganu marasa...
18/11/2025

Idan aka tsare zuciya daga hassada, aka tsaftace hali daga riya, aka tsarkake harshe daga cin zarafi da maganganu marasa amfani,to Allah zai sa albarka a rayuwa, kuma duk abin da yake wuya zai zama mai sauƙi

Sheikh Abdulkadir Zaria (Hassanul Faidah) Acikin Littafinshi Mai Suna (نورالمولد النبوي) Yana Cewa لولاأخاف السرأن يفشى ...
17/11/2025

Sheikh Abdulkadir Zaria (Hassanul Faidah) Acikin Littafinshi Mai Suna (نورالمولد النبوي) Yana Cewa
لولاأخاف السرأن يفشى لمن
لاميز فيه بحق طه محمد
لذكرت مايشفي صدور أحبتي
تكفي اللبيب إشارتي لمحمد

rijalullahi
16/11/2025

rijalullahi

Address

110 Limancin Iya
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M.DAHA cloting posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share