Real Anas page

Real Anas page ilimantarwa da nishadantara

28/01/2026
27/01/2026

Abin al’ajabi! 😮👏
Fitaccen ɗan hawan dutse Alex Honnold ya sake nuna jarumtaka ta musamman bayan hawansa ginin Taipei 101 ba tare da igiya ko kayan kariya ba.
Lallai wannan jarumta ce da ba kowa zai iya ba! 🌍🏙️










27/01/2026
27/01/2026

Kalmar siyasa ta sake ɗaukar zafi a Kano. Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa babu wanda zai iya tsayawa gaban Gwamna Abba Kabir Yusuf a zaɓen gwamna na 2027.
Sai dai siyasa tana cike da sauye-sauye, ƙuri’ar jama’a ce ke yanke hukunci a ƙarshe. Mu jira mu ga abin da lokaci zai haifa.








24/01/2026
22/01/2026

Yadda Mai Martaba Sarki Sunusi ke ɗaukar darasi cikin aji, abin koyi ne na neman ilimi da tawali’u. Masha Allah 👑📚

21/01/2026

Ran Sarki Ya Daɗe 👑✨
Alamar girma, mutunci da daraja. Allah Ya ƙara masa ɗaukaka, Ya ba shi tsawon rai mai albarka. 🤲🏽

🤔🤔🤔
21/01/2026

🤔🤔🤔

Wannan wani shahararren mawakin Hausa ne, ka gane waye shi? 🤔🎤
Ka fadi sunansa a comments 👇

14/01/2026

Rahama Saidu ta gamu da zolaya daga wasu masu bibiyarta game da bidiyon da ta saka, inda suke zarginta da tallata kanta da girman nononta, suna yi mata zancen ban haushi.
Sai dai hakan bai yi mata daɗi ba, hakan yasa ta mayar da martani cikin salon takaici da baƙin ciki.

11/01/2026
20/12/2025

Gwauro a dai yi zuciya a yi aure,
ya kake da wannan sanyin ne? 🤔😄




19/12/2025

Address

No39, AA Kazaure Hayin Ojo Sabon Gari Zaria
Zaria
810103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Anas page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share