Capitol TV Hausa

Capitol TV Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Capitol TV Hausa, Media/News Company, Kaduna, Zaria.

"Capitol TV Hausa na kawo muku sahihan labarai, siyasa, kasuwanci, ilimi da abubuwan da ke faruwa a Najeriya da duniya cikin harshen Hausa a kullum...

📞+234912 415 6393

Domin neman magana damu ko kuma tallata hajarku....

11/07/2026

RAHOTO: Ranchers Bees FC ta girgiza Global Football Academy da ci 5-0 a fillin kwallon Nassara dake kofan doka Zaria....

10/07/2026

Zaizayyarr ƙasa na ci gaba da zama babbar barazana ga muhalli da rayuwar al'umma.

A wannan rahoto na musamman, Shugaban Sashen Ilimin Ƙasa na Jami'ar Tarayya ta Ilimi da ke Zariya, Dakta Umar Suleiman Bambale, ya yi bayani kan ma'anar zaizayyar ƙasa, musabbabinta, illolinta ga muhalli da kuma hanyoyin da za a iya dakile ta.

📺 Ku kalli cikakken rahoton a Capitol TV Hausa, sannan ku yi Like, Share da Comment domin wayar da kan al'umma...

09/07/2026

Wasan Kwallo: Nasara United ta doke Ranchers Bees da ci 1-0 a wasan sada zumunta a Zariya....

07/07/2026

RAHOTO: Aikin gina titin Layin Radio ya fara sauya fasalin yankin, yayin da mazauna unguwan ke bayyana farin ciki tare da yabawa Gwamnatin Jihar Kaduna.

Me mazauna yankin s**a ce?

👇👇👇
Ku kalli cikakken rahoton domin jin ta bakinsu.....

05/07/2026

Gada na gab da ruftawa, É—alibai na neman azuzuwa, matasa kuma na neman aikin yi!"
Wannan shi ne kukan al'ummar Kasuwar Isah da ke Dutsen Abba Saye.

🎥 Kalli cikakken rahoton, ka ji abin da mazauna yankin s**a faɗa.

👉 Ka yi Share, Like da Comment domin muryarsu ta isa ga masu ruwa da tsaki

04/07/2026

RAHOTO: An bukaci manoman tumatir su rungumi ingantattun iri domin fuskantar kalubalen sauyin yanayi.

A wani taron wayar da kai da NAERLS ta gudanar a Samaru, Zariya, masana sun jaddada muhimmancin amfani da ingantattun irin tumatir da dabarun noma na zamani domin kara yawan amfanin gona da tabbatar da tsaron abinci. Haka kuma, an rabawa manoma ingantattun irin tumatir a karshen taron.

📺 Kalli cikakken rahoton a Capitol TV Hausa.

#

Barka da zuwa Tashar WhatsApp ta Capitol TV Hausa!Domin samun sahihan labarai, rahotanni na musamman da shirye-shirye ma...
03/07/2026

Barka da zuwa Tashar WhatsApp ta Capitol TV Hausa!

Domin samun sahihan labarai, rahotanni na musamman da shirye-shirye masu kayatarwa cikin gaggawa, ku bi (Follow) tasharmu ta WhatsApp.

Kar ku manta ku danna Like tare da bayyana ra'ayoyinku a sashen Comment. Goyon bayanku ne ke ƙarfafa mu wajen ci gaba da kawo muku ingantaccen aiki.

Capitol TV Hausa – Muryar Gaskiya, Madubin Al'umma

👇👇👇

https://whatsapp.com/channel/0029VbDATTOKWEKqNLIb9a3B

Follow Capitol Tv Hausa's WhatsApp channel. Join 11 followers for the latest updates.

03/07/2026

RAHOTO: Mazauna Low Cost da ke Birnin Zariya sun buƙaci gwamnati da ta gaggauta kammala aikin titin yankin, tare da samar da makarantu, asibitoci da sauran muhimman abubuwan more rayuwa.

🎥 Kalli cikakken rahoton domin jin koken al'ummar da ganin halin da suke ciki...

01/07/2026

Gidauniyar Inspire Youth for the Nation tare da hadin gwiwar Global Hob Ventures sun horas da mata da matasa kan sabbin dabarun noma, kasuwanci na zamani da kiwon dabbobi domin samar da dogaro da kai da bunkasa tattalin arziki.
Taron ya kuma hada da ziyarar cibiyar NAPRI SHIKA da kuma karrama fitattun jagororin ci gaban matasa da al'umma.

🎥. Ku kalla, ku yi sharhi, sannan ku yada domin wasu su amfana.

Address

Kaduna
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Capitol TV Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share