Ssknews5

Ssknews5 SSK News5 Shafi ne da zai dinga kawo muku sahihan labarai fadakarwa ilmantarwa dakuma nishadantarwa

07/11/2024

Dole sai kun cire tsoro kun fara gaba da gaba da makiya Allah azzalumai, ba abinda mai mulki ke iya yimaka idan ka gayamasa gaskiya face yayi amfani da karfin mulki yasa a tsareka a kurku ko kuma yayi amfani da hikima a kasheka, kayi nazari akan magabata, basu samu damar yakar zalunchi da azzalumai tareda tsayarda gaskiya ba har saida aka yiwa dayawa daga chikinsu kisan gilla, inda wasu s**a rayuwa tsawon lokachi a kurku kuma s**ayi wafati anan, bayan fuskantar wannan JARABAWA Allah ya karbi ayukkansu tareda gafartamusu.‼️ BBC Hausa Rahama Sadau Ali Nuhu Mohammed Hadiza Aliyu ゚viralシfypシ゚ ゚

Hajiya Allah Allah ya taimiki ke Allah ya kare ke daga makiya ina mutuka kauna ke a rai Rahama Sadau BBC Hausa Ali Nuhu ...
04/11/2024

Hajiya Allah Allah ya taimiki ke Allah ya kare ke daga makiya ina mutuka kauna ke a rai Rahama Sadau BBC Hausa Ali Nuhu Mohammed Dr. Nura M inuwa ゚viralシfypシ゚

02/11/2024

Ace in zakuyi zabe kuyi tunani da nazari kafin ku yi zabe sai kuce aa zaku bi kudi yayi kyau ina tunani kowa ya fara Samu riba hannu Jare da ya zuba nice arewa kuna Burke ne kana da yawa amma baiyi da amfani ko daiyi yana da amfani na gani shine k**ar haka hassada,bakicikin,mukuta,munafirci manya hanyoyi na samu kudi wannan zamani
BBC Hausa Rahama Sadau Dr. Nura M inuwa Ali Nuhu Mohammed Aminiya Hadiza Aliyu SANI AHMAD Garko24 TV ゚viralシfypシ゚ ゚

Ku Kalli Yadda Yunwa Ta lalata Yaran nan da Gwamnati Ta K**a Lokacin Zanga Zanga da Zargin Cin Amanar Kasa Hmmmm Akwai A...
01/11/2024

Ku Kalli Yadda Yunwa Ta lalata Yaran nan da Gwamnati Ta K**a Lokacin Zanga Zanga da Zargin Cin Amanar Kasa

Hmmmm Akwai Allah Akwai Ranar da Babu Lauya Ko Alkali Sai Sarki Guda daya ko Kusan Cewa Mafi Akasarin Yaran nan daga Arewacin Najeriya Aka K**asu ?

Wai fa wannan Yaran Sune Maciya Amanar Kasa 👇🏼
BBC Hausa Ali Nuhu Mohammed Aminiya SANI AHMAD ゚viralシfypシ゚ ゚

Zargin Lalata: A cikin mawakan Nijeriya ma za a iya samun k**ar Diddy - Tiwa SavageMawakiya Tiwa Savage ta bayyana cewa ...
31/10/2024

Zargin Lalata: A cikin mawakan Nijeriya ma za a iya samun k**ar Diddy - Tiwa Savage

Mawakiya Tiwa Savage ta bayyana cewa akwai ire-iren su Sean Combs, wanda aka fi sani da Diddy, mawakinn Amurka, wanda ake zargin yin lalata da kananan yara.

Ta yi wannan bayanin ne a wata hira da aka yi da ita a Beat 99.9 FM, Lagos kwanan nan.

“Ina ganin a fannin waka a Najeriya ana iya samun irin namu Diddy,” in ji ta.

Bayan k**a Diddy da hukumar tsaron cikin gida ta yi a watan Satumba bisa zargin lalata da haɗin kai don aikata laifukan ƙungiyoyi masu haɗari, da kuma safarar mata don lalata a wata jiha zuwa wata, mawakin ya zama abin s**a a duniya.
BBC Hausa Ali Nuhu Mohammed ゚viralシfypシ゚ ゚

WANNAN IZNA NEWani Jirgiɲ sama mai saukar ungulu yayi hatsari a lokacin da yake dauke da wasu manyan jiga-jigaɲ jami'an ...
25/10/2024

WANNAN IZNA NE

Wani Jirgiɲ sama mai saukar ungulu yayi hatsari a lokacin da yake dauke da wasu manyan jiga-jigaɲ jami'an hukumar kula da harkokin man fetur na Kasarmu Nigeria (NNPC)

Manyan jami'an NNPC su takwas ne a cikin jirgin samfurin Sikorsky SK76 wanda yake da register 5NBQG, ya tashi daga sansanin sojoji a birnin Port Harcourt jihar Rivers zuwa dubiyar wasu rijiyoyin man fetur sai ya rikito daga sama ya fada cikin ruwa da misalin karfe 11:22 na safen yau

Jirgin ya nutse a cikin ruwa har zuwa yanzu ba'a ganoshi ba, Mai magana da yawun ma'aikatar NNPC Olufemi Soneye ya tabbatar da faruwar lamarin, an gano gawar mutum uku, saura biyar, amma har zuwa yanzu ba'a bayyana sunayen manyan jami'an na NNPC ba

Ba shakka NNPC itace ta jefa al'ummat Nigeria cikin wannan mummunan yanayi na kunci da tsadan rayuwa, kuma bayin Allah suna ta addu'ah

Wannan dai ya k**ata ya zama izna garemu gaba daya, wato da mutanen kirkin cikin mu da kuma miyagu azzaluman cikin mu wadanda basu da imani b***e su ji tausayi, domin hanyoyin kamun Allah suna da yawa

Datti Assalafiy

BBC Hausa Rahama Sadau Ali Nuhu Mohammed ゚ ゚viralシfypシ゚

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sallami ministoci biyar tare da naɗa wasu sababbi bakwai da kuma sauya wa goma ma'aikatu.Wa...
23/10/2024

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sallami ministoci biyar tare da naɗa wasu sababbi bakwai da kuma sauya wa goma ma'aikatu.

Waɗanda aka sallama su ne, Farfesa Tahir Mamman, ministan ilimi da Dr. Jamila Bio Ibrahim, ministar matasa da Abdullahi Muhammad Gwarzo, ƙaramin ministan gidaje da raya birane da Lola Ade-John, ministan harkokin yawon buɗe idanu da kuma Uju-Ken Ohanenye, ta ma'aikatar harkokin
BBC Hausa Rahama Sadau Dr. Nura M inuwa Ali Nuhu Mohammed Hadiza Aliyu ゚

Ya yi tafiyar kilomita 13,000 da watanni 6 da kwanaki 20 a kan babur, ya taho daga China zuwa Saudiyya don ganawa da abi...
23/10/2024

Ya yi tafiyar kilomita 13,000 da watanni 6 da kwanaki 20 a kan babur, ya taho daga China zuwa Saudiyya don ganawa da abin koyi, Cristiano Ronaldo ❤️

BBC Hausa Rahama Sadau Ali Nuhu Mohammed Dr. Nura M inuwa Hadiza Aliyu ゚viralシfypシ゚ ゚

A halin yanzu Elon yana aiki akan sabon sigar Robots waɗanda zasu iya ɗaukar ciki na tsawon watanni 9 Ya kawo wannan fas...
23/10/2024

A halin yanzu Elon yana aiki akan sabon sigar Robots waɗanda zasu iya ɗaukar ciki na tsawon watanni 9

Ya kawo wannan fasahar saboda yayin da kuke cikin aikinku wanda zai rage wa matanku nauyin cikin.

Ke da mijinki kawai kuna buƙatar kawo miniyin ku ƙwai sai a sukurkuɗawa wannan robot ɗin domin ɗaukar jariri wata 9.

Yace ya samar da wannan fasahar domin zai rage yawan mutuwar mata masu juna biyu lokacin haihuwa

Tambaya Anan ida wannan robot ta haihu Na waye yaron ......?🤔🤔🤔

Muhammad Sale .....✍️

BBC Hausa Rahama Sadau Ali Nuhu Mohammed Dr. Nura M inuwa Hadiza Aliyu ゚viralシfypシ゚

Iko Allah BBC Hausa Dr. Nura M inuwa Ali Nuhu Mohammed  ゚viralシfypシ゚      ゚
13/10/2024

Iko Allah

BBC Hausa Dr. Nura M inuwa Ali Nuhu Mohammed ゚viralシfypシ゚ ゚

An gyara aji kam, amma Malamin Makarantar yana bukatar Tallafi....BBC Hausa Rahama Sadau Ali Nuhu Mohammed Hadiza Aliyu ...
12/10/2024

An gyara aji kam, amma Malamin Makarantar yana bukatar Tallafi....

BBC Hausa Rahama Sadau Ali Nuhu Mohammed Hadiza Aliyu ゚viralシfypシ゚ ゚

Address

Maje Road Tudun Wada Zaria
Zaria
810232

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ssknews5 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share