
29/05/2024
"KASUWAR MAKARFI A YAU 29/05/2024•
Gamu a kasuwa, Allah ka azirtamu da cin dukiya ta halalin.
Farashin kayan amfani gona, yau a 29/05/2024. A kasuwar Makarfi ta jahar Kaduna.
# Masara (Maize) fara N77000.
# Masara ja (Red Maize) N80000.
# Dawa (G/corn) N73000. Harma70k
# Dawa (white G/corn fara N70000
# Dauro N840000.
# Gero (millet) N80000.
# Wake fari N120000.
# Wake suya N82500.
# Shinkafa N50000.
# Masara yar gurguru N100000. Harma 105k
# Kalwa N68000
# Barkono (pepper) N100000, harma 110k
# Rogo N80000.
# Jan wake(Red beans) N155000.
# Soborodo N35000.
(hibiscus) gari, N95000. 100kilo
# Tomato bushashshe N145,000. Harma5k
# Garin kwaki N54000
# Garin kwaki N45000.
# Alkama N86000. Harma 88.
# Shinkafa tsaba ta tuwo N150000
# Gyada (Groundnut) tsaba ta tasoyu N150000
# Shinkafa (Rice)tsaba N155000
# Goruba N14000
# Albasa (Onion)N50000.
Etc Jimbo fas agro, mai nauyin 100, lg.
Muna saida daidai, muna bada sari, munada suto na ajiyar kayan ku, bugu da Kari, munada security masu basira, kayan ku, ba gara, ba zago da izinin Allah. WhatsApp number 08023290506.
Allah ya bamu kudin saya, ya Kuma albarkaci neman mu, Allahu ma Amin.
Daga.
Aminu Isyaku Mayere, Makarfi LGA Kaduna state.
08023290506.