Babban Riga Reporters-24/7

Babban Riga Reporters-24/7 Siyasa

09/10/2024

Nigeria, Mun Dade Muna Cin Tuwo Da Miyar Bara,

babawo fadan chawai.

Abinci Na Gidan Daji, Indai Noma Kake Malam Tilas Sai Ka Shigo Daji.
02/06/2023

Abinci Na Gidan Daji, Indai Noma Kake Malam Tilas Sai Ka Shigo Daji.

Alhamdulillah βœ”, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Bar Abuja Ya Tafi Daura, Asalin Garin Shi, Bayan Ya Mulki Kasar Nan N...
29/05/2023

Alhamdulillah βœ”,

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Bar Abuja Ya Tafi Daura, Asalin Garin Shi, Bayan Ya Mulki Kasar Nan Na Tasawon Shekaru 8, A Matsayin Shugaban Askarawan Najeriya,

Madalla Baba,

| | βœ”.

13/05/2023

babban riga
R E P O R T E R S,
nayi muku fatan alkhairi.

18/01/2023

mASHAALLah.

Hon Bashir Dawaki | Hon Bashir Dawaki Yana Daya Daga Cikin Mutum Uku Masu Neman Zamowa Cikakkun Yan Takaran Chairman Na ...
03/05/2021

Hon Bashir Dawaki | Hon Bashir Dawaki Yana Daya Daga Cikin Mutum Uku Masu Neman Zamowa Cikakkun Yan Takaran Chairman Na Karamar Hukumar Kauru A Karkashin Jam'iyyar APC,

Hon Bashir Dawaki Yana Kira Ga Al'ummar Kauru LG. Da Su Bashi Cikakken Goyon Baya Don Lashe Wannan Primary Election Da Za Ayi, Don Zamowa Dan Takara Daya Tilo Na Karkashi Jam"iyyar APCn, Don Karawa Da Jam'iyyar Adawa,

Hon Bashir Dawaki Yana Yi Wa Duk Daukacin Yan Jam"iyyar APC Fatan Alkhairi, Har Da Ma Sauran Jam'iyyun Adawan,

Sannan Kuma Yana Cewa Wannan Wata Na Ramadan Da Muke Ciki, Allah Ya Tabbatar Mana Da Alkhairin Da Yake Cikin Sa, Allah Kuma Yasa Musha Ruwa Lafiya Amin,

Sawa A TallataπŸŽ€πŸ–‹πŸ“
Chawai Babawo Balarabe

Kauru2021, Sai Bashir Dawaki.
17/02/2021

Kauru2021,
Sai Bashir Dawaki.

01/02/2021
 , Care Taker Contester APC Chairman Kauru LGA
09/12/2020

,
Care Taker Contester APC Chairman Kauru LGA

Address

Limanci Kona
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Babban Riga Reporters-24/7 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share