Hausa Daily Nigeria

Hausa Daily Nigeria Hausa Daily News Nigeria yana ɗauke da labarai da rahotanni dangane da abubuwan dake faruwa a duniya

02/04/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aboubacar Saïdou, Alhji Samail Haruina, M Umar M Medu, Rufai Yusuf Dangulayi

02/04/2024
02/04/2024

Rahotanni sun nuna cewa yan bindiga sunyi garkuwa da yara kiman 30 a jihar Katsina.

02/04/2024

Gwamnatin jihar Kebbi ta tallafawa maniyyata aikin hajji da Naira miliyan daya ga kowani mutum.

Jami'an yan sanda sun cafke wasu matasa takwas da zargin kashe wani malamiHausa Daily Nigeria Hausa Daily Nigeria
02/04/2024

Jami'an yan sanda sun cafke wasu matasa takwas da zargin kashe wani malami
Hausa Daily Nigeria Hausa Daily Nigeria

YANZU-YANZU: Wata budurwa ta fara bayyana kalar rashin tsaro da ake fama da shi a Arewa. Inda ta ke kira da kada ayi sha...
30/09/2023

YANZU-YANZU: Wata budurwa ta fara bayyana kalar rashin tsaro da ake fama da shi a Arewa.

Inda ta ke kira da kada ayi shagalin murnar ranar samun yancin kai a Nijeriya.

Photo:Jaridar Arewa

Mene gwamnan yake nufi ne.?
24/09/2023

Mene gwamnan yake nufi ne.?

Gwamnan jihar Legos Babajide Sanwo-Olu, ya bukaci jami'an tsaro na farin kaya DSS da su bi sahun takwarorinsu 'yan sanda...
19/09/2023

Gwamnan jihar Legos Babajide Sanwo-Olu, ya bukaci jami'an tsaro na farin kaya DSS da su bi sahun takwarorinsu 'yan sanda wajen bincike a kan mutuwar matashin mawakin nan Mohbad.

Anyi Zaman Sasanci Tsakanin Ƴan Ta'adda Da Jama'ar Gari A Jihar Katsina....Lamrin samar da tsaro ya zama abinda ya zama ...
18/09/2023

Anyi Zaman Sasanci Tsakanin Ƴan Ta'adda Da Jama'ar Gari A Jihar Katsina....

Lamrin samar da tsaro ya zama abinda ya zama tun ana sace Mutane suna biyan kuɗin fansa har ta kaiga kiran zaman sasanci tsakanin ƴan ta'addar daji da Mutanen gari.

A jiya Asabar 16/09/2023 aka gabatar da zaman sasanci tsakanin ƴan ta'adda da mutanen gari a ƙauyen Fankama dake ƙaramar Hukumar Faskari ta jihar Katsina.

Kamar dai yadda muka gani a hotuna ga Ɓarayin nan ɗauke da makaman su hadda masu kayan Sojoji babu ko alamar nadama, sai dai abin farin ciki shine anyi zaman sasancin kuma an sami fahimtar juna kuma zaman anyi lafiya an tashi Lafiya.

Allah ya kyauta gaba ya zaunar damu lafiya Amin.

Masu son zuwa Dubai sai sun ƙara haƙuri.Ƙasar ta bayyana cewa haramcin bayar da biza ga ƴan Najeriya na nan daram.
16/09/2023

Masu son zuwa Dubai sai sun ƙara haƙuri.

Ƙasar ta bayyana cewa haramcin bayar da biza ga ƴan Najeriya na nan daram.

Wasu daga cikin makarantu masu kyau da Gwamna Zulum ya ginawa talakawan jihar Borno.
16/09/2023

Wasu daga cikin makarantu masu kyau da Gwamna Zulum ya ginawa talakawan jihar Borno.

INDA RANKAWani mutum makocin masallaci, ya shiga har cikin masallaci da takalmi,ya mikawa limamin masallacin sammacin ko...
16/09/2023

INDA RANKA

Wani mutum makocin masallaci, ya shiga har cikin masallaci da takalmi,ya mikawa limamin masallacin sammacin kotu ,saboda damun sa da yawan kiran sallah da yace anayi a jahar plateau.

Mutumin yace mahaifiyar sa tanada hawan jini,sannan kanwar sa tanada ulcer ,shiyasa idan an kira sallah yake shiga damuwa .

Bayan shafe shekaru uku ana shari'ar,daga karshe kotu ta bayar da umarnin cire Lasifikar masallacin, inda akaje da lauyoyi da 'yan sanda aka cire .

Address

Aman
Zaria
810282

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Daily Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share