Indararo

Indararo 🏠 Dream Homes | 🚘 Dream Cars
📍 Real Estate • Cars • Property Tips
🤝 Connecting Buyers & Sellers In 🇳🇬

 fans
25/07/2026

fans

Abokina kafin ka wuce, Muyi SALATI 10 GA ANNABI MUHAMMAD 💕

**
**
Ka Danna Follow Sbd Annabi 💖

Ɗan Zaria ina yinku masoya






bazan siya Moto a Wajen sa ba dan wulaƙanci ne, bai da mu'amala mai siyar da wannan motar 🚗  yanada wani tsari hakan yan...
18/07/2026

bazan siya Moto a Wajen sa ba dan wulaƙanci ne, bai da mu'amala

mai siyar da wannan motar 🚗 yanada wani tsari hakan yana burgeni, wanda wasu suna ganin hakan wulaƙanci ne,

tsarin sa shine zai zai wallafa hotunan Mota da suke available da Dukkan bayanai motar 🚕

abun da yake burgeni: idan kaga motar 🚗 da tayi maka bazakayi mai DM ba on ready ya ajiye number sai dai ka kira shi, na Farko Kenan

Bayan ka kira shi babu dogon surutu nagaba tambayar da zaka yi naga Shine, naga moto Kiran kaza shin haryanxu Akwai ta ko an siyar?

amsar ehh Akwai tura kuɗi da kuma inda za akai Maka motar ka,

idan kuma ansiyar da Wanda kake magana zai faɗa maga gaskiya an siyar sedai Muna da wasu model din idan kana SO?

shin zaka iya siyan Moto awajen wannan mutumin ko tsarin sa bai maka ba?







Fili ko gida, wanne ka fi son mallaka yanzu
18/07/2026

Fili ko gida, wanne ka fi son mallaka yanzu







INSHA ALLAHU RABBI, very soon
18/07/2026

INSHA ALLAHU RABBI, very soon







Dayawan Samari ba rashin kuɗi ke hana su yin Aure ba, doguwar buri ne dasu Wannan Takalmin A Kasuwa Yakai 30k zuwa Sama....
13/07/2026

Dayawan Samari ba rashin kuɗi ke hana su yin Aure ba, doguwar buri ne dasu

Wannan Takalmin A Kasuwa Yakai 30k zuwa Sama.

Wannan Wayar Takai 150k Zuwa Sama.
🤔
Kanada Tsaleliyar BUDURWA, Kanada FILI, Kanasa Ran AURE Kake Kashe Wannan KUDIN ?

BLOCK Namu na TALAKAWA #350 zuwa #400 Ake sayarwa, Kennan da Over 200k daka Kashe a wayar nan da TAKALMI Ta Isheka Shirin Fara GINA ƙaramin gida NE.

DOmin Duk Block 400 Zasu Ginamaka 'dakin da zaka Antaya Kai da matarka ɗaya kafin komai ya warware Maka.

NOTE:- Nima dana Taro AURE AZUMI Nakomayi Dan Karnaga Abin SHAAWA Da Rana , Dare Nayi In sha Ruwa Nakoshi Nai BACCI.

cewar wani matashi,

abun tambayar shin zaka iya matse kanka domin cimma burin ka na ɗan wani lokaci?







Ga shi akan Mu hakan yana nufin su taɓa zama a gidan haya Yanzu abun yazama Tarihi, irin waɗannan suna da yawa acikin al...
12/07/2026

Ga shi akan Mu hakan yana nufin su taɓa zama a gidan haya Yanzu abun yazama Tarihi,

irin waɗannan suna da yawa acikin al'umma waɗanda sukayi rayuwar gidan haya amma yanzu labarin su ya canza,

shin wa kasani wanda yayi zaman gidan haya amma yanzu shine yake bada gidan haya?







Akaf faɗin Nijeriya🇳🇬, a wani Gari ne kuke tunanin za ayi irin wannan flyover ɗin?Ni dai a tunani na sedai Kano 🤣Ta dabo...
12/07/2026

Akaf faɗin Nijeriya🇳🇬, a wani Gari ne kuke tunanin za ayi irin wannan flyover ɗin?

Ni dai a tunani na sedai Kano 🤣
Ta dabo tumbin Giwa sune kawai koda me kazo sun fika 🤔







inda rai da rabo INSHA ALLAHU RABBI kowa zai mallaka gida nashi na kanshi,
12/07/2026

inda rai da rabo INSHA ALLAHU RABBI kowa zai mallaka gida nashi na kanshi,







zaman gidan haya Sai Dole Wata Yar uwa a kwamet sakshen tace:Allah ya yaye mana masifar gidan haya Allah ya bawa kowa na...
12/07/2026

zaman gidan haya Sai Dole Wata Yar uwa a kwamet sakshen tace:

Allah ya yaye mana masifar gidan haya Allah ya bawa kowa nasa a huta 🤲

ameeen yaa hayyu yaa qayyum sis Allah ya Amsa addu'ar ki da namu







Allah na iya sauya mai haya ya zama landlord,🏠 Ka taba ganin hakan a rayuwa?
11/07/2026

Allah na iya sauya mai haya ya zama landlord,🏠 Ka taba ganin hakan a rayuwa?







Address

Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Indararo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Indararo:

Shortcuts

Share