G2TV

G2TV G2 Creative Studios Limited (G2TV) is an independent film and television production company located at Samaru Zaria, Kaduna State, Nigeria.

Films and Television Production

30/04/2026

Mahawara Tsakanin Dan APC da Dan ADC

Ku ci gaba da kasancewa da tashar G2TV

20/04/2026

Shirin MAHANGAR SIYASA na G2TV ya samu damar tattaunawa da Garba Isyaku Bebeji dangane da rikice-rikicen siyasa a Nigeria.

Asha kallo lafiya.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a tashar talabijin ta G2TV domin ilmantuwa da kuma nishadantuwa.

Kungiyar Hadaka Ta Soki INEC Kan Zargin Nuna Bangaranci, Ta Yi Alkawarin Ci Gaba da Sanya IdoKungiyar hadaka ta shugaban...
08/04/2026

Kungiyar Hadaka Ta Soki INEC Kan Zargin Nuna Bangaranci, Ta Yi Alkawarin Ci Gaba da Sanya Ido

Kungiyar hadaka ta shugabannin siyasa da masu rajin dimokuradiyya ta yi kakkausar s**a ga Independent National Electoral Commission (INEC), bisa zargin nuna bangaranci da kuma rashin tsayawa tsaka-tsaki kamar yadda doka ta tanada.

A cikin wata sanarwa da kungiyar ta fitar bayan wata zanga-zangar lumana da aka gudanar a Abuja, ta bayyana damuwarta kan abin da ta kira tabarbarewar rawar da hukumar ke takawa a matsayin mai kula da zabuka a Najeriya.

Kungiyar ta ce zanga-zangar ta hada kan kungiyoyin adawa daban-daban, domin nuna bukatar a tabbatar da gaskiya da adalci a harkokin zabe. Ta kara da cewa manufar wannan taro ita ce isar da sako mai karfi cewa ‘yan Najeriya ba za su amince da duk wani mataki da zai tauye muradin jama’a ba.
“Ba za mu zuba ido kawai ba yayin da mai kula da zabukanmu ke tauye muradin al’umma,” in ji sanarwar.

Kungiyar ta kuma jaddada kudurinta na ci gaba da sanya ido kan ayyukan INEC, tare da kira ga hukumar da ta koma kan turbar gaskiya, rikon amana, da kuma kwarewa a aikinta.

Ta gargadi cewa ingancin dimokuradiyyar Najeriya ya dogara ne da sahihancin cibiyoyin zabe, tare da kira ga INEC da ta kare amincewar jama’a ta hanyar tabbatar da cewa duk wani zabe yana wakiltar ainihin muradin al’umma.

Har zuwa lokacin hada wannan rahoto, babu wata sanarwa daga INEC dangane da wadannan zarge-zarge.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdulazeez Sh*ttu, Abba Hashimu Kabo, Najeebullah Abdulla...
08/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdulazeez Sh*ttu, Abba Hashimu Kabo, Najeebullah Abdullah Labar, Abba Nuhu Mai-Kanti, Umar Badamasi, Abbakar S Bala, Auwal Abubakar, Comrd Hayatuddin Abdul'aziz, Algon Last, Sunusi Fudiyya, Saleem Haladu Ibrahim, Sulaiman Mairamu, Ahmed Suleiman Mohamed, Real Abberh, Abdulhamid Dahir Muhammad II, Kabiru Haruna, Umar Surajo Alhausawee, Rufa'i Rabo, Mahmud M Lawal, Auwal Danhajia, Gremix Umarut, Khalil Murtadha Muhammad, Shamsu Madihi, Aminu Muhammad, Zakari S. Yahya, Idris Kabiru, Imran Abudllahi Balarebe, Lawal Iliya, Sale Usman, Bin Zakari, Aminu Attahiru Bukhari, Abdulmumin Y Abdullahi, Mustapha Muhammad, Khalil Murtadha Muhammad Yarima, Sanusi Muhammed Jandutse, Moukhtar Tafeeda, Ahmed Mubarak Ahmed, Hussaini Jibrin, Zahraddeen Adamu, Muhammad Sani, Aliyuu Ibraheem, Zaharadeen Abubakar, Alawiyya Ibrahim

06/04/2026

Shirin MAHANGAR SIYASA na G2TV ya samu damar tattaunawa da Garba Isyaku Bebeji dangane da danbarwar siyasar Jihar Kano.

👀 Asha kallo lafiya.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a tashar talabijin ta G2TV domin ilmantuwa da kuma nishadantuwa.

Matasa, ku sani cewa siyasa wasa ce—wasa da mutane nagari da marasa nagarta ke yi.Duk da haka, wasa ce kawai. Kada ku ci...
04/04/2026

Matasa, ku sani cewa siyasa wasa ce—wasa da mutane nagari da marasa nagarta ke yi.

Duk da haka, wasa ce kawai. Kada ku ci mutunci abokanku saboda siyasa. Kada ku zagi ko wulakanta wani domin kawai ku nuna biyayya ga ɗan siyasa.

Ku yi yaƙin neman zaɓe da ƙwazo, amma cikin ladabi, mutunci da kiyaye dangantaka da juna.

Ku yi siyasa ba tare da ƙiyayya ba—domin gobe tana nan.

Shuka bishiyoyi: likitan da ba ya karɓar kuɗi!🌳💚
04/04/2026

Shuka bishiyoyi: likitan da ba ya karɓar kuɗi!
🌳💚

04/04/2026

Shirin MAHANGAR SIYASA na G2TV ya samu damar tattaunawa da Garba Isyaku Bebeji dangane da danbarwar shugabanci a Jam'iyyar ADC. Asha kallo lafiya.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a tashar talabijin ta G2TV domin ilmantuwa da kuma nishadantuwa.

Ibrahim Sani
02/04/2026

Ibrahim Sani

02/04/2026

Shirin BAHAUSHE DA AL’ADUNSA ya samu damar tattaunawa da Adamu Almustapha, kuma shirin zai riƙa zuwa muku da tattaunawa mai zurfi kan wanene Bahaushe, asalinsa, al’adunsa, dabi’unsa, da kuma yadda yake rayuwa a yau.

Address

No. 103 Naibi Street Samaru
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when G2TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to G2TV:

Share