Arewa Royalty's

Arewa Royalty's Alhamdulillah 💚 Alhamdulillah

Ya Ubangiji Allah Ka Sanya Albarka Adukkan Inda Mukayi 🥰🙏✊

28/02/2025
04/01/2025

YA Allah KABAMU SA'A

30/12/2024

YA ALLAH KABAMU SA'A

Gombawa 💥💥
28/12/2024

Gombawa 💥💥

HRH Alh. Abubakar Shehu Abubakar lll,  Emir of gombe
27/12/2024

HRH Alh. Abubakar Shehu Abubakar lll, Emir of gombe

27/12/2024

Yau Juma'a Hoton Wani Sarki
Zamu Sakai??

Mai Martaba Sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya Halarci Bikin Cikar Shekara 100 da Bude Makarantar Abdulk...
25/12/2024

Mai Martaba Sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya Halarci Bikin Cikar Shekara 100 da Bude Makarantar Abdulkadir Primary School, Wanda Makarantar tana daya daga cikin Makarantu da aka fara ginawa a Garin Hadejia.

🎉 Just completed level 3 and I'm so excited to continue growing as a creator on Facebook!
25/12/2024

🎉 Just completed level 3 and I'm so excited to continue growing as a creator on Facebook!

25th-December-2024.ALLAH YA TABBATAR DA ZAMAN LAFIYA A TSAKANIN MUMai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II  Ph...
25/12/2024

25th-December-2024.

ALLAH YA TABBATAR DA ZAMAN LAFIYA A TSAKANIN MU

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II Phd con Ya karbi Bakuncin Shugaban Sarakuna Fulani (Ardo. Ardo) na kasa Ardo Aliyu, Shugaban Yace zunzo fadar ne Don neman Shawarwarin Sarki Yadda. zaa Magance rigingimu tsakanin Filani Makiyaya Da Manoma.

Arewa Royalty's

Address

Zaria

Telephone

+2348088478992

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Royalty's posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share