Kb Pohtos

Kb Pohtos Wannan page an bude shine dan neman shawar warin ku. 08059264253/08141763335
[email protected]
[email protected]

03/02/2025

Komai da lokacinsa

14/12/2023
06/05/2023
07/07/2022

FALALAR AZUMIN RANAR ARFA

An Ruwaito Daga Uwar Muminai Nana Aisha (R.A) Ita Kuma Ta Amso Daga Manzo Allah Annabi Muhammadu (S.A.W) Ya Ce “Hakika a Cikin Aljanna Akwai Wasu Manya-Manyan Gidaje Na Lu’u-Lu’u Da Yakutu Da Zubarjad Da Zinari Da Azurfa.

Sai Na Ce:”Ya Manzo Allah Wadannan Gidaje Na Wanene?

Sai Ya Ce:”Na Wanda Ya Azumci Ranar Arfa Ne Ya Aisha Wanda Ya Wayi Gari a Ranar Arfa Alhali Yana Azumi To ALLAH Zai Bude Mashi Kofofi Talatin Na Alkhairi, Kuma Zai Kulle Mashi Kofofi Talatin Na Sharri, Kuma Idan Yasha Ruwa Duk Wata Jijiya Da Take a Jikin Shi Zata Rika Nema Mashi Gafara”

Manzon Allah SAW Yana cewa.

(Yin Azumin ranar Arfa yana kankare zunuban shekarar da ta gabata da shekara mai zuwa)

Jama’a akwai bukatar a yada (sharing) domin amfanar ‘yan uwa musulmai.

Daga Sh*tu Abdulwaheed

01/09/2015

Hello my fans

26/08/2015

Salam yan uwa da abokan arziki da fatan kuna lafia da kwanciyar hankali,

Address

Shop 15 Madaki Road M/yakawada
Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kb Pohtos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kb Pohtos:

Share